Masoya Ibrahim Autan SIDI.

Masoya Ibrahim Autan SIDI. Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Masoya Ibrahim Autan SIDI., School, Railway Road No. A 948, Bauchi.

Eid Mubarak, may Allah accept our ibadah and answer all our duas 🤲🏻
30/03/2025

Eid Mubarak, may Allah accept our ibadah and answer all our duas 🤲🏻

ZAKKAR FIDDA-KAI.An karɓo daga Abdillahi bn Abbas yace : Manzon Allah ﷺ ya wajabta zakkar fidda-kai, don ta zama tsarki ...
29/03/2025

ZAKKAR FIDDA-KAI.

An karɓo daga Abdillahi bn Abbas yace : Manzon Allah ﷺ ya wajabta zakkar fidda-kai, don ta zama tsarki ga mai azumi game da wasa da batsa wadda yayi a lokacin azumi, kuma ta zama ciyarwa ga miskinai.

(Abu Dawuda da Ibn Majah).

Yahya bin Mu'az Allah ya masa rahama yana cewa  "Da ace ba afuwa ne mafi soyuwar abu awurinsa ba (yana nufin afuwa da ya...
28/03/2025

Yahya bin Mu'az Allah ya masa rahama yana cewa "Da ace ba afuwa ne mafi soyuwar abu awurinsa ba (yana nufin afuwa da yafiya ga laifukan bayi shine abunda yafi soyuwa awurin Allah subhanahu wa ta'ala) da bazai jarrabi mafiya girman darajar mutane awurinsa ba, (ma'ana da bazai jarrabi waliyansa da aikata laifuka ba dan ya yafe musu)".

Wani daga cikin Magabata yayi kwaɗayin wani nau'i na Abinci, sai yasa aka gabatar masa lokacin buɗa baki, wani mai bara ...
26/03/2025

Wani daga cikin Magabata yayi kwaɗayin wani nau'i na Abinci, sai yasa aka gabatar masa lokacin buɗa baki, wani mai bara yazo yayi bara haka Magabacin nan ya ɗauki Abincin ya basa ba tare da ya ci ba.

عقود اللؤلؤ والمرجان ٩٧
Telegram
https://t.me/duniyarmasoyaannabisaw

Sahabi Anas bin Malik Allah ya kara masa yarda yana cewa "Masu azumi (wanda suke yawaita azumin nafila bayan na farillah...
25/03/2025

Sahabi Anas bin Malik Allah ya kara masa yarda yana cewa "Masu azumi (wanda suke yawaita azumin nafila bayan na farillah) zasu fito daga cikin kaburburansu za'a ganesu da kamshin da bakunansu yakeyi, bakunansu zasu kasance suna kamshi kamar kamshin Miski".
Makhul Allah ya masa rahama yana cewa "Za'a bule yan Aljannah da wani kamshi, sai s**e ya ubangijinmu tunda muka shigo Aljannah bamuji wani kamshi da yafi wannan kamshin dadi ba, sai ace musu; ai wannan kamshin bakin masu azumi ne".

Telegram
https://t.me/duniyarmasoyaannabisaw
WhatsApp
https://whatsapp.com/channel/0029VauDpq6HrDZc3Na24h2m

Sahabi Jabir bin Abdillah Allah ya kara yarda dashi yake cewa "Idan kayi azumi to jinka shima ya kasance yana azumi, hak...
22/03/2025

Sahabi Jabir bin Abdillah Allah ya kara yarda dashi yake cewa "Idan kayi azumi to jinka shima ya kasance yana azumi, hakanan idonka da harshenka daga karya da kuma abubuwan haramun, kabar cutar da makobta, ka kasance cikin nutsuwa da kwanciyar hankali aranan da kake azumi, kada ranar da kake azumi ya zamo daya da ranar da bakayi".

WhatsApp
https://whatsapp.com/channel/0029VauDpq6HrDZc3Na24h2m
Telegram
https://t.me/duniyarmasoyaannabisaw

ALLAHU AKBAR: A Irin Wannan Rana 17 Ga Ramadan Aka Yi Yaƙin Badar A rana irin ta yau 17 ga watan Ramadan ne aka yi yaƙin...
17/03/2025

ALLAHU AKBAR: A Irin Wannan Rana 17 Ga Ramadan Aka Yi Yaƙin Badar

A rana irin ta yau 17 ga watan Ramadan ne aka yi yaƙin Badar, ga Azumi ga zafin Rana irin na Makkah, amma a haka Sahabbai s**a jure domin ganin Addinin Musulunci ya tabbata.

Yaƙi ne wanda ba a taɓa yin irin sa ba, yaƙi ne wanda musulmai 313 s**a fuskanci Kafirai 1000. Faɗi sunan sahabi ɗaya da aka yi yaƙin Badar dashi a irin wannan rana.

😘
18/02/2025

😘

Address

Railway Road No. A 948
Bauchi
BAUCHI

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masoya Ibrahim Autan SIDI. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Masoya Ibrahim Autan SIDI.:

Shortcuts

Share

Category