Nurul Huda watahfizul qur'an gidan malam yakubu darazo

Nurul Huda watahfizul qur'an gidan malam yakubu darazo

Share

Magana mai kyau da zaman lafiya

20/01/2026
02/01/2026

Innalillahi wa innailaihi Raji'un.. Rayuwa kenan anzo duniya kamar ba'azo ba.. A Yau 02/01/2026 mahaifina yake cika shekara 6 kenan dai dai da komawa ga Allah, tabbass shi ubane nagari, wanda duk wata nasara a rayuwa ta shine sanadi. Ya nema mana mutunci kuma ya koya mana mutuntawa. Ya Allah ina ROKON ka don sunayenka kyawawa, ya Allah don alfarman manzon Allah s a w ya Allah ka jaddada rahama a gareshi. Ya Allah ka sa aljannar fiddausi tazamo makoma a gareshi damu gaba daya. Ya Allah kasaka wa mahaifiya ta da alkairi don alfarman manzon Allah s a w..

27/11/2025

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJU'UN
DUNIYAR MUSULUNCI TAYI BABBAN RASHI.

Hakika zuwa yanzu Labari mafi inganci ya tabbatar da Rasuwar Shekh Dahiru Usman Bauchi.....!!

Ubangiji Allah ya jikan sa da rahama yasa Aljannar fiddausice makomar sa!!!

Photos from Nurul Huda watahfizul qur'an gidan malam yakubu darazo's post 24/11/2025
Want your school to be the top-listed School/college in Bauchi?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address


Liman Mahmoud Street BAKARO Bauchi
Bauchi