Warattilil Qur'ana Tartila

Warattilil Qur'ana Tartila

Share

This page is main for qur'anic knowledge

02/07/2024

Abu Dawud ya ruwaito da sanadi ingantacce daga Abdullahi Bn Umar, Radhiyallahu anhu: lallai Manzon Allah, sallallahu alaihi wa sallama ya kasance idan zai sanya mamaci a kabari ya kan ce: "Bismillahi wa 'alaa sunnati Rasulillah". Abu Dawud 2798 da Tirmizi 1046.

A riwayar Imamu Ahmad kuma: "Bismillahi wa 'alaa millati Rasulillah". 4990.

Duka ma'anar su yana komawa zuwa ma a bisa tafarkin Manzon Allah, sallallahu alaihi wa sallama, don haka duk wanda aka fada ya yi saboda sun inganta daga Manzon Allah, sallallahu alaihi wa sallama.

Wallahu a'alam

01/07/2024

ALLAHUMMA YASSIR LANA WALA TU'ASSIR ALAINA

01/07/2024
18/03/2024

DUK WANDA YA SIFFANTU DA WADANNAN HALAYEN
GUDA TARA, TO HAKIKA YA TSIRA DAGA SHARRIN SHAITAN

1. Kulawa da Sallolinka na farilla, tare da jin tsoron Allah acikinsu.

2. Ka rika fitar da zakkar dukiyarka cikin farin ciki da neman yardar Allah (SWT).

3. Cikakken gaskatawa da ranar Alkiyamah da
abubuwan da zasu faru acikinta. Tare da
rungumar halaye nagari wadanda zasu
fissheka awannan
ranar.

4. Tsananin Jin tsoron azabar Allah, irin tsoron da zai nisantar da kai daga aikata abinda zai janyo maka Fushin ALLAH (SWT).

5. kiyaye al'aurarka tare da dukkan gabobin jikinka daga aikata dukkan abinda Allah ya haramta maka. Kamar Zina, Luwadi, Madigo, da
kuma abubuwa masu chutarwa irin su Istimna'i. (Ma********on).

6. Kiyaye amana tare da bayar da ita kamar
yadda aka baka. Ba tare da Tauye komai ba.

7. Cika dukkan alkawarin da ka dauka, ba tare da yin yaudara ba.

8. Fa'din gaskiya ko yaushe acikin zantukanka. Tare da bayar da Shaida akan dukkan abinda aka
tambayeka. Ba tare da boye komai ba.

9. Bin iyaye tare da girmama duk wanda yake da hakki akanka, da kuma kulawa da zumunci.

Ya Allah ka gyara halayenmu, Ka kyauatata dabi'unmu ka sanyamu acikin bayinka nagari,
Don falalarka da rahamarka. Ameeen.

01/09/2023

اللّغة العربيّة اللّغة العربيّة من اللّغات العالميّة الأكثر انتشاراً في العالم، وتعتبرُ من إحدى اللّغات المُعتمدة في الأمم المُتّحدة، كما إنها تشكّلُ اللّغة الأولى في مناطق بلاد الشّام، وشبه الجزيرة العربيّة، وشمال أفريقيا، وساهم هذا الانتشار الواسعُ للّغة العربيّة في تصنيفها كواحدةٍ من اللّغاتِ التي يسعى العديدُ من الطُلّاب إلى دراستها، وخصوصاً غير الناطقيّن بها؛ من أجل التعرّفِ على جمال كلماتها. كما أنّها من اللّغات التي ظلّت مُحافظةً على قواعدها اللغويّة حتّى هذا الوقت؛ لأنّها لغة الإسلام والمسلميّن والقرآنِ الكريم، كما أنّ الثّقافة العربيّة غنيّةٌ جدّاً بالعديد من المُؤلّفات، سواءً الأدبيّة، أو العلميّة، أو غيرها، والتي كُتِبتْ بِلُغَةٍ عربيّة فصيحة، ويصلُ العدد الإجماليُّ لحُروفِ اللّغة العربيّة إلى ثمانيّة وعشرين حرفاً.

30/09/2022

يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوٓا۟ إِذَا نُودِىَ لِلصَّلَوٰةِ مِن يَوْمِ ٱلْجُمُعَةِ فَٱسْعَوْا۟ إِلَىٰ ذِكْرِ ٱللَّهِ وَذَرُوا۟ ٱلْبَيْعَ ذَٰلِكُمْ خَيْرٌ لَّكُمْ إِن كُنتُمْ تَعْلَمُونَ

29/09/2022

اللهم أعني على ذكرك وشكرك وحسن عبادتك

27/09/2022

وَإِن تَعْجَبْ فَعَجَبٌ قَوْلُهُمْ أَءِذَا كُنَّا تُرَٰبًا أَءِنَّا لَفِى خَلْقٍ جَدِيدٍ أُو۟لَٰٓئِكَ ٱلَّذِينَ كَفَرُوا۟ بِرَبِّهِمْ وَأُو۟لَٰٓئِكَ ٱلْأَغْلَٰلُ فِىٓ أَعْنَاقِهِمْ وَأُو۟لَٰٓئِكَ أَصْحَٰبُ ٱلنَّارِ هُمْ فِيهَا خَٰلِدُونَ

03/12/2021

Juma'at Kareema

Want your school to be the top-listed School/college in Bauchi?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Address


N0 974 Gadau Road Azare.
Bauchi
MARYAM