Love words English and Hausa

Love words English and Hausa

Share

Just to know the value of your love one's

19/03/2025

When a man says he missed you
He miss you more than you could imagine ❀️πŸ₯°

06/03/2025

Boys always love their woman more than their lives

05/03/2025

Tayaya ake gane masoyin gaskiya?

20/02/2025

Will you dating someone that older than you?

19/01/2024

Dan ya damu Dake yana sanki ke Baki sanshi Hakan ba yana nufin ki wulakanta shi bane wasu na Neman kamarsa amma sun rasa

02/12/2023

I tell you 'I love you' every day to remind you that you're my life.

02/12/2023

Choose ur life partner....πŸ’‹πŸ’‹

02/12/2023

I love you I'll continue loving you till the end of my last breath Baby
πŸ’•πŸ’•πŸ’•
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜

24/09/2023

Kar ka taba yin girman Kai wajan bawa masoyinka hakuri a duk lokacin daka Masa laifi yin haka na kara ma darajaβ€οΈπŸ€—πŸ’

29/06/2023

A kowani lokaci masoyi shine mafi sanya sanyi da sanyaya zuciyar Dan uwansa masoyi

Barkan ku masoyaπŸ€—πŸ™πŸ™

13/06/2023

Da yanda wasu mazan suke daraja Dukiyoyin su aikin su da Sana'ar su haka suke kula dakuma daraja matansu da an zauna lfyπŸ€—

22/05/2023

MATA RAUNI NE DASU, SUNA BUQATAR KULAWA

Ya kai brother duk macen da ta d'auke ka a matsayin masoyin ta kuma gata gare ta kayi iya qoqari ka wurin ganin ka zama silar farin cikin ta kana mai kyauta ta mata domin su mata bayi ne ne masu buqatar kulawa sosai

Don ALLAH brother kayi iya qoqari wurin ganin baka zama silar baqin ciki Gare ta ba don ALLAH zaki gaggauta saka mata domin galibin mata basu ha'inci a soyayya ka tausaya mata don suna da rauni shiyasa muslunci yayi masu gata ko wane bangare

Jin qen ALLAH ya qara tabbata gare Ku yan uwan mu iyayen mu qannen mu masu albarka mata alkhairen ALLAH su qara tabbata a gare Ku

Want your school to be the top-listed School/college in Bauchi?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


Fadaman Mada Street
Bauchi