Pholantulu Social media

Pholantulu Social media Assalamu'Alaikum.

02/03/2022

Assalamualaikum Dafatan kowa na lafiya Allahumma Amin Alkhairin dake cikin wanna Rana Allah yasdmu dashi duk wani sharrin dake ciki tsautsayi sa aaara Allah ya tsaremu dashi Amin ya Rab.

16/08/2021

Innalillahi WA'inna ialahi raji'un.

Muna ja jantawa yan'uwa musulmai na Nigeria baki daya Akan ta'addancin Kisan gilla da Arnan jos s**ayi WA yan uwanmu musulmai kan hanyarsu Ta tafiya.
Ya Allah bamu da kowa bamuda komai sai Kai, ya Allah kanaganin Abunda mutanenan sukeyi mana,
Ya Allah Kai mana maganin su.

Kuma muna Kira ga gomnatin Nigeria data gaggauta daukar mataki Akan Abunda wadannan mutanen sukeyi mana kowane shekarah.

Allah kabamu zaman lafiya Amin 😄.

Marsalar tsaro. Matsalar tsaro ya janyo sayen tikitin jirgin kasa na kaduna zuwa Abuja ya zama inda koda kudinka Saida r...
04/12/2020

Marsalar tsaro.

Matsalar tsaro ya janyo sayen tikitin jirgin kasa na kaduna zuwa Abuja ya zama inda koda kudinka Saida rabonka.

Ya Allah ka kawo mana karshen matsalar tsaro a yankin arewa baki daya Amin
Ya Allah yabamu zaman lfiya kahada kan musulmi baki daya

LABARAN SAFIYA. gomnan jihar borno kenan tare commander wani shiya daga shoyoyin sojan Cameron. A ziyarar das**a Kai mas...
04/12/2020

LABARAN SAFIYA.
gomnan jihar borno kenan tare commander wani shiya daga shoyoyin sojan Cameron.
A ziyarar das**a Kai masa a fadarsa ta garin borno.
Ziyarar dai zata tabo batun tsaro ne dake damun wasu yankuna a jihar dama wani bangare na kasar Cameron din.

Mudai fatarmu Allah ya kawo mana karshen wani duk wata kungiyan tada kayar baya Amin.

MATSALAR TSARO A NIGERIA. TAREDA JAMILU PHOLANTULU. ............A jiya Mai girma shugaban kasa Muhammad buhari yashiga t...
03/12/2020

MATSALAR TSARO A NIGERIA.

TAREDA JAMILU PHOLANTULU. ............

A jiya Mai girma shugaban kasa Muhammad buhari yashiga tattaunawa Tare da yan majalisu da hukmomin tsaro Akan matsalar tsaro data adda yankin arewa maso gabas .

Mudai fatan mu Allah yabamu zaman lafiya a kasan mu yahada kan musulmi baki daya.

Mai girma gomnan jihar bauchi kenan tare sabon Dan majalisa din karamar hukumar Dass dake jihar bauchi, bayan rasuwar Da...
03/12/2020

Mai girma gomnan jihar bauchi kenan tare sabon Dan majalisa din karamar hukumar Dass dake jihar bauchi, bayan rasuwar Dan majalisa din da al-umar Dass s**a zaba wadda yan ta, adda s**ayiwa kisan gillah (lawal baraza) muna rokon Allah jokanshi yasa ya huta
Allah ya bawa sabon zabebben Dan majalisa daman yin adalci WA mutanensa amin.

03/12/2020
Labarai atakaice.. Jiya Mai girma gomnan Kano yakai ziyarar ta'aziyya wa khadimul Islam gomnan Mai duguri a fadarsa ta j...
03/12/2020

Labarai atakaice..
Jiya Mai girma gomnan Kano yakai ziyarar ta'aziyya wa khadimul Islam gomnan Mai duguri a fadarsa ta jiha, saboda harin da yan ta'addan Boko Haram s**a Kai wani kauye dake jihar Wanda yayi sanadiyyar mutuwan mutane arba'in da ukku 43.
Muna rokon Allah ya jikansu da rahama yakuma kawo mana zaman lafiya a kasa baki daya

22/11/2020

Assalamu'alaikum ya jama'atull Muslim

25/06/2020

Assalamu'Alaikum yan uwana yanzu komai Ya kan k**a zakusha labarai .
Insha Allah

25/06/2020

Assalamu'Alaikum.
Yan'uwana Dafatan kuna Lafiya Allah Amin.

Karkuga wuri shiru ba'a Fara gabatar da labarai
Munadan wasu shirye shirye ne shiyasa Amma dazarar mungama zamu Fara zake muku labara.
*labaran Duniya na gida da waje
*labaran wasanni.
*labaraan ilmantarwa.
*labarai akan zamantakewa.
* dakuma fadakarwa.
Wassalam

Address

Tafawa Balewa
Bauchi
PHOLANTULU

Telephone

+2348162038287

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Pholantulu Social media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category