Ibtidaiyyatul islamiyyah wa tahfeezul quranul kareem

Ibtidaiyyatul islamiyyah wa tahfeezul quranul kareem For educational purposes

Asslamu alaikum Ana gayyatar alummar musulmi xuwa wajen yayen alqurani na wanna makaranta mai albarka Lokacin gashi kama...
07/12/2019

Asslamu alaikum
Ana gayyatar alummar musulmi xuwa wajen yayen alqurani na wanna makaranta mai albarka
Lokacin gashi kamar hakašŸ‘‡

Congratulations Mallam ridwan
10/10/2019

Congratulations Mallam ridwan

10/10/2019

*IBTIDAIYA IS ALL ABOUT*

*RIDWAN SAID AS AN ORGANISING SECRETARY FOR THE ENTIRE DEPARTMENT OF PHARMACOLOGY*
*nasarata takuce bakidaya*

matsayina na dan uwanku naga yadace inyi tarraya da daku waje sanar da nasarar koh ince taka wata matiki a rayuwata haki ka wannnan ba iya kadai nasarace gareni ba face nasarace ga dukk wani wanda shima cikeken dalibine a ibtidaiya a jiya *9/October/2019* department of pharmacology sun kaddamar dani a matsayin organizing secretary nata wannan nasarane daga Allah kuma fatan mu shine duk wani dan ibtida'iya Allah yadaukake su koh a ina suke
A karshe ina mai rokon addu'ar ku damin fatan alkhairi akan wannnan nauyi da aka dauramin

Singāœ
RIDWAN SAIDšŸ™

Mal nazeeru,Shugaba na 6angaren hadda na ibtidaiyya
27/09/2019

Mal nazeeru,
Shugaba na 6angaren hadda na ibtidaiyya

Address

Fadan Bayak Jahun Bauchi
Bauchi

Telephone

+2348084927074

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibtidaiyyatul islamiyyah wa tahfeezul quranul kareem posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category