Nurul wahayayni Dutsen Tanshi, Bauchi

Nurul wahayayni Dutsen Tanshi, Bauchi Wannan Shafi ne da ya kunshi karatutukan sunnah da karantarwa, Mussaman wanda ake gabatarwa a qarqashin wannan Cibiya dake Dutsin Tanshi Bauchi

25/09/2026
25/09/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Mbello Almustapha, Maryam Musbahu, Aliyu B Yusuf Bala

14/07/2025

👈حلقة ابن تيمية رحمه الله دوثن تنش بوتشي👉

Daurah!!! Daurah!!! Daurah!!!

Wannan Halqa Mai Albarka tana Gayyatar Daukacin daliban cikin gida da na waje Zuwa Gagarumar daurah data Shirya, wanda zai kasance kamar haka:

Littafi: حقبة من التاريخ

Date: daga ranan laraba 16 ga watan july. da'ayi zama goma(10)

Lokaci: Tsakanin Magriba zuwa Isha (Ba African Time)

Wuri: cikin makarantar NCE Dutsen Tanshi, Bauchi

Mai gabatarwa: shaikh albani uba yusuf attanshawy

Register: N1000 only

Domin neman qarin bayani sai a tuntubi wa'annan nambobi
0816 376 5378
0802 550 8485
09040342048

An riga An fara yin rigister tun yau

Address

Dutsen Tanshi Street
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nurul wahayayni Dutsen Tanshi, Bauchi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Nurul wahayayni Dutsen Tanshi, Bauchi:

Shortcuts

Share

Category