ُمَـــدٓرَسَـــةُ أَبِـــي بَـــكٓـرِالصِّــدِّيٓــق رَضِــيِ اللَّــهُ عَـنٓـــ

  • Home
  • Nigeria
  • Bauchi
  • ُمَـــدٓرَسَـــةُ أَبِـــي بَـــكٓـرِالصِّــدِّيٓــق رَضِــيِ اللَّــهُ عَـنٓـــ

ُمَـــدٓرَسَـــةُ أَبِـــي بَـــكٓـرِالصِّــدِّيٓــق رَضِــيِ اللَّــهُ عَـنٓـــ 1. Haddah section
2. H. Islamic section
3. Ummahat section

16/04/2024

Assalamu Alaikum waramatullahi wabarkatuhu

Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!

Hukumar wannan makaranta tana sanarda al-umma wadanda s**a siya wa yayansu ko matanau Form

An sa ranar interview Kamar haka:--

Rana:- Lahadi 20th April,2024
Lokaci:- karfe 9:00am na safe
Wuri:- Harabar makaranta.

Allah yabda ikon torosu

Sanarwa: Admission office

A madadin hukumar makranta

18/03/2024

السلام عليكم ورحمة الله

Fatan kowa yana lafiya

Hukumar wannan makaranta tana sanarda al-umma cewa fara Saida form na dukkan bangarorinta guda 3

1. Bangaren Haddah

2. Bangaren Higher Islam

3. Bangaren matan aure (pre-higher Islam da junior classes)

Akan kudi N500

22/02/2024
12/08/2022

Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!

RUFE TARON DAURAR DALIBAN AREWA IU MADINA 2022

Rana:- Asabar
Kwanan Wata:- 13-08-2022
Wuri:- Masallacin Malam Abdulwahhab Sharada Kano State Nigeria.

Invitation! Invitation!! Invitation!!!

CLOSING CEREMONY OF DAURA OF NORTHERN STUDENT’s UNION OF NIGERIA {ISLAMIC UNIVERSITY OF MADINA}

Day:- Saturday
Date:- 13th-08-2022
Venue:- Malam Abdulwahab Mosque Sharada Kano State Nigeria

11/08/2022
09/08/2022

Daurar Ilimin Hadisi Bauchi 1444/2022

ALBISHIRINKU DALIBAN ILIMI NA KASAR HAUSA CIKIN GIDA NIGERIA HAR KASASHEN WAJE!!

DAURAR ALFIYYA --DR MUHD SANI RIJIYAR LEMO !!

Abin nema ya samu!! Bauchi Daura 1444/20222

Bayan tsayawar daurar na shekara biyu sakamakon korona dss.

In Sha'allahu za a gabatar da wannan Daura sati mai zuwa kamar haka:

Gari: Bauchi

Wuri: Dakin Taro na Sheikh Ja'afar, Masallacin Gwallaga Buachi.

Rana: Lahdi 14/08/22 zuwa Laraba 16/8/22

Lokaci: Karfe Goma na safe zuwa 5:00 na yamma.

Littafi : Alfiya kan Ilimin Hadisi ta Suyudi.

Neman karin bayani sai a tuntubi wadannan nambobi: 08063568925, 08036228434.

Kar ka bari a yi banda kai, Dama sau daya babu irinta!!

Allah ya karbi aiyukanmu ya sa a zo a kammala lafiya ameen

Sanarwa: Dr Ibrahim Adam Disina (Abu A'isha)

08/08/2022

~~(مركز دراسات السنة فى ٱفريقيا)~~
_*CENTRE FOR SUNNAH STUDIES IN AFRICA_

*BAUCHI STATE DAURA*

_Sanarwan Daura_

_Wannan Centre mai Suna a SamaTana Sanarda Iyayen Yara Cewa InshaAllahu Zata Gabatar da Daura a Hutun (Third Term) Kamar Yadda ta saba na Kwanaki (18) amma banda Asabar da Lahadi a Garin Bauchi_.

_Wanda zai fara daga Ranar 17/August/2022 Zuwa Ranar 09/September/2022_

Za'a Gudanar da Dauran a Matakai Kamar Haka

1. Mi'atu Hadees (مائة حديث)
_Kudin Registration N2,000_

2. Umdatul-Ahkam
أحاديث عمدة الأحكام (ألفاظ الجمع بين الصحيحين)
_Kudin Registration N3,000_

3. Al-jam'u Bainas-Sahihaini
(الجمع بين الصحيحين)
_Kudin Registration N4,000_

*Za'a Iya Biyan Kudin Registration ta Wannan Asusun*
Account Number:- 1016878504
Bank:- Zenith Bank
Account Name:- Center for Sunnah Studies in Africa

_Lokacin Zuwa 8:00am na Safe Zuwa 2:00pm na Rana_

_Wurin da Za'ayi:- Makarantar Alkauthar Opposite Masallacin Gwallaga Bauchi_.

_Za'a iya Registration a Office na Centre dake Opposite da Masallacin Gwallaga Bauchi Cikin Makarantar AlKhausar_

*Domin Neman Karin Bayani Sai a tuntubi*:-
09069159031
07057429855
08143750573

Admission list for 2021/2022 academic session Haddah section
19/07/2022

Admission list for 2021/2022 academic session Haddah section

Address

Unguwan Yakubun Bauchi Behind BSADP Quarters
Bauchi
740101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ُمَـــدٓرَسَـــةُ أَبِـــي بَـــكٓـرِالصِّــدِّيٓــق رَضِــيِ اللَّــهُ عَـنٓـــ posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to ُمَـــدٓرَسَـــةُ أَبِـــي بَـــكٓـرِالصِّــدِّيٓــق رَضِــيِ اللَّــهُ عَـنٓـــ:

Shortcuts

Share

Category