Zawiyar Sheikh Suleiman Umar Kungas

Zawiyar Sheikh Suleiman Umar Kungas Programs and Events from Masjidu Ahlul-Baiti Dutsen Tanshi Bauchi

09/08/2026
22/04/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Jedder Juned, Zayyad M Isah, Sumaiyya Usman

14/02/2026

Big shout-out to my newest top fans! Engr Musa Ahmed Wurojamel, إمام طاهر كنغس, Ahmad Ishaq, Salisu Abdullahi

Aikin Allah ne!Yi kokara kasa ko da 1k ne amadadin ka da iyalanka da iyayenka. Amman asa dayawaAccount No.: 7066477756 A...
26/01/2026

Aikin Allah ne!
Yi kokara kasa ko da 1k ne amadadin ka da iyalanka da iyayenka. Amman asa dayawa

Account No.: 7066477756
Acct. Name: AHMAD SH*TTU AHMAD
Bank Name: MONIE POINT

Salam,
'yan uwa wannan jerin kayan aiki mu ke bukutan saya domin ƙarfafa da inganta yaɗa saƙon Manzon Allah (S.A.W.) ta kafafen zamani (social media), tare da sauƙaƙa aikin da’awa, wa’azi da shirye-shiryen ilmantarwa na I-SUK Foundation, domin isar da sahihin saƙon Musulunci ga al’umma cikin tsari, inganci da tasiri.

Waɗannan kayan aiki za su taimaka matuƙa wajen yaɗa saƙon Annabi Muhammad (S.A.W.) ta hanyoyin zamani, domin haskaka gaskiya, gyara tarbiyya, da isar da Musulunci cikin hikima da kyakkyawan tsari ga al’umma.

Kayi kokari cikin wannan aikin alkhairi ta hanyar sanya gudumawanka na kuɗi ko sayan wani ɓangare na kayan.

*Account details*
Account Number: 7066477756
Account Name: AHMAD SH*TTU AHMAD
Bank Name: MONIE POINT

Za ku iya tuntuɓan wakilai ta wannan numban
07066477756
08035422429
08069207345

24/01/2026

Big shout-out to my newest top fans! Imam Tahir Sulaiman Kungas, Engr Musa Ahmed Wurojamel, Ahmad Ishaq, Salisu Abdullahi

Salam,'yan uwa wannan jerin kayan aiki mu ke bukutan saya domin ƙarfafa da inganta yaɗa saƙon Manzon Allah (S.A.W.) ta k...
24/01/2026

Salam,
'yan uwa wannan jerin kayan aiki mu ke bukutan saya domin ƙarfafa da inganta yaɗa saƙon Manzon Allah (S.A.W.) ta kafafen zamani (social media), tare da sauƙaƙa aikin da’awa, wa’azi da shirye-shiryen ilmantarwa na I-SUK Foundation, domin isar da sahihin saƙon Musulunci ga al’umma cikin tsari, inganci da tasiri.

Waɗannan kayan aiki za su taimaka matuƙa wajen yaɗa saƙon Annabi Muhammad (S.A.W.) ta hanyoyin zamani, domin haskaka gaskiya, gyara tarbiyya, da isar da Musulunci cikin hikima da kyakkyawan tsari ga al’umma.

Kayi kokari cikin wannan aikin alkhairi ta hanyar sanya gudumawanka na kuɗi ko sayan wani ɓangare na kayan.

*Account details*
Account Number: 7066477756
Account Name: AHMAD SH*TTU AHMAD
Bank Name: MONIE POINT

Za ku iya tuntuɓan wakilai ta wannan numban
07066477756
08035422429
08069207345

08/10/2025

Big shout-out to my newest top fans! Engr Musa Ahmed Wurojamel, Imam Tahir Sulaiman Kungas, Ahmad Ishaq, Salisu Abdullahi

21/05/2025

Big shout-out to my newest top fans! Engr Musa Ahmed Wurojamel, Imam Tahir Sulaiman Kungas, Salisu Abdullahi

Address

Dutsen Tanshi
Bauchi

Telephone

+2348038639626

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zawiyar Sheikh Suleiman Umar Kungas posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Zawiyar Sheikh Suleiman Umar Kungas:

Shortcuts

Share

Category