Khairulwara Qur'anic Academy

Khairulwara Qur'anic Academy Qur'anic Memorisation Academy for young generation. Understanding Qur'an is obligation to all Muslim

13/11/2021

Tartil

22/08/2021

Tahfiz time

Our Corporate Registration is out. Alhamdulillah!!
18/08/2021

Our Corporate Registration is out.
Alhamdulillah!!

16/08/2021

Abokanmu a Facebook don Girman Allah subhanahu wata'ala ku tayani addu'a ma Haj. Zainab Isa Hayatuddeen
Allah ya Kare ta daga dukkan sharrin rayuwa, ya buɗe mata hanyoyin Alkhairi ta inda ta sani dama inda bata sani ba. Allah ya ƙara mata arziki duniya da lahira ya gina mata Mansions a Aljannah Firdausy, yasa Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama yayi Alfahari da ita.

yanda take hidima ma Alqur'ani.
KHAIRULWARA QUR'ANIC ACADEMY Bauchi na godiya da kulawa.

08/08/2021

Verenda Class.

08/08/2021
Our colour.
07/08/2021

Our colour.

06/08/2021
05/08/2021

Muna da ɗalibai da s**a kai akalla 50 yaran extreme talakawa ko Uniform ba zasu iya dinkawa ba.
Muna magana da mutane da zasu iya sayawa mana yadin kalan Uniform namu a baiwa waɗan na yara don suma ji daɗi.
Duk wanda yake da niyya ya tuntube mu tanan.
Sadaka bata kaɗan.

28/07/2021

Whatever you did in promoting the Qur'an can be a reward for you.

24/07/2021

Longest TANGIB Qira'a after Late Abdulbasit.

Address

Bauchi

Telephone

+2349099955101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Khairulwara Qur'anic Academy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category