Engr Haarun Adam Assalafiy Bauchi

Engr Haarun Adam Assalafiy Bauchi “The Qur’an and Hadith according to the understanding of the righteous predecessors.

18/09/2026

Wani yake sanar Dani Alarammanmu yaje Campaign Wata Makarantar Uguwansu Yace Idan Yayanshi Yaci Zabe Kowani Yaro Za'ana bashi Abinci da Kuɗin Tara 1k,
Kai Alaramma😂

18/09/2026

Wani ɗan Bauchi Yana Neman auren Wata Yarinya awani Gari,
Shine Babanta Yace Inde ba'a Dutsen Tanshi yakeba anbashi😂
Komai Yayi Zafi Baba ?

17/09/2026

Hanyar Zuwa Gidan Gwamnatin Jahar Bauchi kenan
Kullum Idan Anyi Ruwa Halinda ake ciki
Hanyar gidan Gwamnati Bata gyaruba Sai inane za a gyara ??

16/09/2026

Wani Abu Kasani Yan Ƙaurasiyyah Zasuyi Campaign Dasu Banda Zagi ?
Ba aiki se ashar😂

16/09/2026

Sheikh Albaniy Zaria Rahimahullah
Sheikh Musa Lukuwa Hafizahullah

15/09/2026

Allah yatsare mana kai Malam 😭😭

15/09/2026

Yadda Kuke Jiran Ranar Aurenku
Kamar Haka Yakamata kuɗinga Jiran Ranar Mutuwanku😭

Makullin Rufe Ɓarayi a Prison 😂In sha Allah Sai Sunje Prison akan SataKakullesu da Makullinka Ɗan Malam BubaGwamna Mai J...
15/09/2026

Makullin Rufe Ɓarayi a Prison 😂
In sha Allah Sai Sunje Prison akan Sata

Kakullesu da Makullinka Ɗan Malam Buba
Gwamna Mai Jiran Rantsuwa In sha Allah

Gwamnan Gombe Mejiran Rantsuwa( Insha allah )Fatan Alkhairi His Excellency 👋
15/09/2026

Gwamnan Gombe Mejiran Rantsuwa
( Insha allah )
Fatan Alkhairi His Excellency 👋

15/09/2026

Jazakallahu khairan

Address

New G. R. A Bauchi
Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Engr Haarun Adam Assalafiy Bauchi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category