Ahbaburrasul foundation
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ahbaburrasul foundation, College & University, Bauchi.
19/10/2021
12, RABI'AL AUWAL RANAR YANCIN DUNIYA
Cikin munasabar murna da haihuwar Shugaban Halitta ﷺ Abdulmuɗallib ya ɗauki Ma'aiki bayan an haife shi yana zagaya ka'abah yana raira masa baitoci 👇
الحمد لله الذي أعطاني _ هذ الغلام الطيب الاردان
Na godewa Allah wanda ya bani wannan ɗan (Syydna Rasulullah) wanda yake mai tarki (daga barin kowace dauɗa).
قدساد في المهد على الغلمان _ أعيذه بالبيت ذي الأركان
Yau gashi yayi Shugaban ci a zanin goyo (wanda duk wani yaro da babba ga Shugabansa yazo), Ina neman masa tsari daga Ubangijin dakinnan (Ka'abah) ma'abocin rukunai.
حتى أراه بالغ البيان _ أعيذه من شر ذي شنان
Allah kasa na ganshi ya isa har muyi hira, ina neman masa tsari daga dukkan wanda yake so ya gurɓata shi.
من حاسد مضطرب العنان
Daga sharrin nan na mai hassada (wanda yake buƙatar wata ragama ta hassadar kada Allah ya bashi iko).
Allah ya ƙara farin ciki da wanda suke farin ciki da Shugaba Alayhis Salam.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Bauchi