28/04/2025
Dr. Ibrahim Aliyu Disina PhD Tabbas Ya Ilimantar damu Siyasa A zamanance
Allah Yasaka Da Alheri Yakarawa Rayuwa Albarka 🙏
Wanan Shafi anbudeshine domin tallata manufofin Alheri na Hon. Nazeef Babaji Chigarin Giade
28/04/2025
Dr. Ibrahim Aliyu Disina PhD Tabbas Ya Ilimantar damu Siyasa A zamanance
Allah Yasaka Da Alheri Yakarawa Rayuwa Albarka 🙏
A PLEA TO FEDERAL GOVERNMENT (PRESIDENCY) WITH REGARD TO STATE GOVERNMENTS' POWER
Though it started in Abuja metro-politan during Malam Nasiru El rufa'i, as a then minister of Abuja, the rendering of common people homeless and destroying their properties without proper compensation. Now spreaded to almost every State in Nigerian federation." Power is temporary",this was asserted by a reknown Nigerian political activist -Comrade Shehu Sani during a certain National assembly session. Where is El Rufa'i today?
I Left Delta state in 2019 when the administration of Barr. Ifenyi okowa,the then governor of the state, launched A NONSENSE DEMOLISHING AND DISTRACTION Of Hausa/Fulani mainly dominated settlement (ABARAKA) Wich was later fenced emptily. Which if supposedly left as it was can generate a greater percentage of internally generated revenue of the state. However the reason of destroying such place is still unrevealed to the general public. And this is the very person who later Hope to become Nigerian 2nd in command. As a commander-in-chief of the affairs of the state by then,how many millions of people did Mr. Okowa rendered homeless then became hopeless? Neither sleep no slumber overcomes God the Almighty,and God does not discriminate nor those who sincerely believed in His supreme power.
I'm writing this piece of texts with regard to similar events taking place in Onitsha, Anambra state main business City, it is quite disheartening that a reknown professor will allow himself to dabble his hands in such messy and disgusting acts of people with questionable characters. It is the belief of every sensible man that lawyers can do everything for both materials inducement and ethnic sentiment, professors who supposed the role models of every responsible person irrespective of ethnic, religious and regional affiliation.
Therefore, what was happening in both Coca-cola and filling station markets should be sensibly addressed.
05/08/2023
HAKURI 'IRIN NA ANNABI AYYUB.
Allah T yabawa annabi ayyub arziki na dukiya da 'ya'ya maza har 7 da 'ya'ya mata kwatankwacinsu, sai Allah yayi nufin ya jarabci bawansa kuma annabinsa ayyub, sai kasuwancinsa s**a karye, yayansa s**a mutu, gidansa ya rushe, dabbobinsa s**a mutu sannan Allah ya jarabceshi da rashin lafiya ajikinsa.
Lokacin da rashin lafiya ta tsananta gareshi mutane s**a gujeshi don tsoron karsu gogi kalan rashin lafiyan, s**a fitar dashi wajen gari ba wanda yatsaya tareda shi sai matarshi tana masa hidima tana kula dashi, takanje tayi aiki a gidaje don tasamu kudin dazata kula da kanta da mijinta.
Bayan wani lokaci sai mutanen gari s**a kyamaceta tsoron kada su gogi cutan mijinta a jikinta har yakai babu wanda zai dauketa aiki.
Ance annabi ayyuba ya rayu tareda wannan cuta tsawon shekara 18 yana hakuri bai taba kai kuka ga kowa ba, lokacin da matarsa taga yanayi ya tsananta a garesu sai tace, ya annabin Allah ka roki Allah ya yaye maka wannan bala'i, sai yace shekara Nawa mukayi acikin jin dadi? Tace 80, yace inajin kunyar Allah saboda banyi rayuwar da takai na jin dadinaba da Allah yayimin acikin wannan bala'i.
Sai matarsa lokacin data rasa mafita ta yanke shawaran siyar da Rabin gashinta don tasamu abincin da zasuci, lokacin data kawo abincin annabi ayyub ya tambayeta ina tasamu bata fada ba, washe gari ta siyar da gashinta saura takara samo musu abinci s**aci.
Lokacin da kanta ya yaye sai annabi ayyub yaga babu gashi sai ya fahimta meke faruwa, sai yaji kunyan ubangiji kar yaroki shi yabashi lafiya sai yace kamar yadda Qur'ani yazo dashi.
"ربي إني مسني الضر وأنت أرحم الراحمين"
Ya Allah ni cuta ta sameni kuma Kaine mafi jinkan masu jinkai.
Sai al'amari yazo daga wurin Allah madaukakin sarki cewa, "أركض برجلك هذا مغتسل بارد و شراب"
Ka shuri kasa da kafarka ruwa mai Sanyi zai fito nasha da wanka.
Lokacin da Allah T ya h**e mai wannan ruwa na waraka da yasha yayi wanka sai yatashi garau kamar bai taba yin cuta ba, sai matarshi ta dawo bata ga
05/08/2023
Dawisu Sarkin Ado Giade
Daga chikin Garin Azare Awajen Daurin Auren Yar gidan Faruk mustapha
04/05/2023
Dukkan Mainema Yanatare da Samu kuma ba'acire Kauna daga Rahamar Ubangiji
Dasannu Zakayi nasara insha Allahu Nazeef Babaji Zamukasance masuyimaka biyayya dakuma Bin umarninka a siyasa
Zamukara Zage Damtse zakuma mujajirce wajen Karemaka martaba da mutunci a idonduniya dukwanda yayi kokari tabaka to zamuyakeshi saiyanda karfinmu yakare
Zamusadaukar da Lafiyar, ilimi, karfi dakuma abinda Allah yah**emana na dukiya domin ganin muntabbatar da nasararka insha Allahu
Zamuchigaba da Rokon Allah a kowanne lokacivDomin yakaremanakai daga Sharrin Makiya
Zamukasance Masu bayyana manufofinka na Alheri a alumma Domin s**ara tabbatar dacewa lalle Kaidin Mutuminkirkine
Munarokon Allah yataimakemu yakuma Bamu ikon Auwatar da wayanan Abubuwa da na lissafo Allah kuma yakaimu ga Nasara Amin
~ Comr Baseeru Tarum