09/10/2024
https://www.amincidata.com.ng?referal=Ibnhaladu
Ga wata dama ya samu !
Ina ma'abota sayan data domin mining ko harkan da yanar gizo-gizo wato( internet ) baiwar ALLAH. Kai harma da Wanda sukeso suke samun kudi ta hanyan internet AMINCIDATA.COM.NG ta garzoyo domin share hawayanku domin aminci data ta shirya tsaf domin Baku ingantaccen data.
Wannan dama harda Wanda sukeso su dawo manyan Yan kasuwa a harqan data zamu baku farashi Mai sauki
Kuyi hanzari ku shiga wannan link domin samun naku gara basa https://www.amincidata.com.ng?referal=Ibnhaladu
AMINCIDATA- Buy Airtime and Data for all Network. Make payment for DSTV, GOTV, PHCN other services
Buy Cheap Internet Data Plan and Airtime Recharge for Airtel, 9mobile, GLO, MTN, Pay DSTV, GOTV, PHCN.
01/07/2022
Idan bakayiba baka makaraba har yanzu suna biya zaka iya yi.
👇
Sabon Application Da Suke Bada Free ₦250 Ba Tare Da Kayi Refferal ba.
Kasan cewar wannan sabon Application ne wanda zamu iya kiransa da Microfinance
domin shima kamar sauran yake wanda zakayi Transactions dashi Suna da tsarin Refferal promo wanda suke bada Free ₦250 per Refferal
Yadda abin yake shine ka shiga nan
👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.klasha.app
Zaka dauko App din ka bude ka shiga Register Ka tabbatar ka saka wannan handle din Refferal Code
👇
kayi Submit zasu tura verify code ta, Email dinka Bayan ka kammala Register saika taba alamar Profile. saika shiga KYC kayi verify na abinda s**a tambaye ka NiN and BVN kana gamawa zasu sakamaka 250 a balance Kuma zaka iya cirewa lokacin, Daga nan saika shiga anan zasu baka Code dinka da zakai invite duk mutum1 zasu baka ₦250 shima su bashi ₦250 zaka iya cire Kudin ta Bank/Airtime Data
NOTE: Dole sai kayi verify BVN da NIN ko Wani I'd kamar voter card ko driven license.
Allah yasa mu dace🙏
Klasha
05/01/2022
Zakayi download na app wanda ake cema *BUSHA* bayan kayi sai zakayi register da wanna referral code 6yyR6v
Bayan ka kammala zaka je kan profile naka anan zakaga inda aka sa *level& limit* zaka taba zai bude maka sabon shafi sai kayi upgrade na account din zuwa *level two*
Wanda zakayi verify zasu baka zabi biyu akan kayi anfani da I'd card driver license, national passport ko kuma Bvn number, anma idan ka zabi Bvn number yafi sauki da saurin kammaluwa.
Sai ka dawo kan wallet naka zakaga sun daura maka N2000 Amma a matsayin bitcoin S**a naka sai ka dannan bitcoin din zakaga inda akasa *sell* zaka sayar na dai dai kudin da S**a baka.
Bayan ka sayar zaka dawo kan wallet din Sai ka taba Naira anan zakaga cash out to sai kayi cashout na kudinka zuwa banking naka.
Allah ya bamu sa'a amin
27/10/2021
Domin sayan data a farashi Mai sauki
29/09/2021
MU KULA DA FACEBOOK ACCOUNT DINMU
Pls share
Idan aka kwace account dinka ba kai kadai matsalar za ta shafa ba, idan kai ba ka damu da kanka ba to kayi tunanin wasu da matsalar za ta shafa. Sanin kanmu ne cewa kwanakin nan an faye yawan datse accounts na mutane musamman na Facebook, har da asusunsu na banki, to kayi hattara!
Ga shawarwari guda biyar kacal idan za ka iya binsu sai Allah ya tseratar da mu baki daya.
1. Ka da rika amfani da password mai sauki, kayi amfani da "strong password" kamar yadda masana s**a umarta. Ka da ka sa date of birth, lambar waya ko wani sunanka ko sunan budurwarka. Akwai dalili mai karfi da ya saka masana s**ace hakan, kai dai ka kiyaye kawai.
Misali na strong password:
MoH&i)D(deEn%20+20*jp.J&a
2. Ka da ka ajiye lambar wayar da aka sanka da ita a matsayin phone number ka da ka saita account naka da ita. Idan so samu ne ka da ka bari wani ya taba sanin lambar ma bale kayi rajista da ita a wani wuri.
3. Ka da ka kasance mai amfani da password daya a ko ina, misali password dinka na Facebook ya kasance daban da na NPOWER, SMEDAN, Gmail... sannan ka daina yawan rajista da websites ko apps din da ba ka san sahihancinsu ba, kuma ka kayi hattara da bin links!
4. Ka saita two-factor authentication da logging notification, sannan kayi verifying identity naka.
5. Ka da ka sake ka ba wa wani details naka, kuma kayi hankali da email naka sosai.
Ka turawa abokanka da 'yan uwanka don su ma sun ankara.
Allah ya tsare mu!
pls kuyi share domin wasu su amfana
HAZAKA tv
20/09/2021
Wlh ba tsafi bane kayi comment da wadannan number kafin katura sai ka cire * zakaga Kalmar shahada only muslim
@[*152067074914:]
18/09/2021
Pi Network
Pi is a new digital currency being developed by a group of Stanford PhDs. For a limited time, you can join the beta to earn Pi and help grow the network.
18/09/2021
GARABASA 250MB AIRTEL
Assalam alaykum a kokarin da muke na ganin faranta muku yauma cikin ikon ALLAH mun samo muku hanya yadda zaku samu 250mb kyauta !!!
Abinda dai kawae ake da buqata ya zamana kanada layin airtel domin.
Duk wanda yake da layin airtel sai ya hanzarta ya danna *144 # sai kayi reppy da 1 sannan ka qara reppy da 1, a more lafiya kucigaba da kasancewa da hazaka-tv.