30/08/2026
SANARWA GAYYATA! GAYYATA!!
TAFAR-FARA QUR'ANIC SCIENCE ACADEMY BAUCHI
Tana farin cikin gayyatar kowa da kowa Zuwa wurin Bikin Saukar Alqur'ani na Dalibanta 15
Wanda zai gudana Gobe Litin Insha Allah 31 August 2026
Da karfe 9:00am Na safe
A harabar Masallacin jumma'a na Tafar-fara dake Kofar'ram kusa da IBB Square Bauchi
Allah yabada ikon Halarta