Sheikh Balarabe Isah Bauchi شيخ بلاربي عيسى بوتثي

  • Home
  • Nigeria
  • Bauchi
  • Sheikh Balarabe Isah Bauchi شيخ بلاربي عيسى بوتثي

Sheikh Balarabe Isah Bauchi شيخ بلاربي عيسى بوتثي Chief Imam Ibadul-Rahman Juma’at Masjid. |
Murshid JNI Bauchi State Council Ibadulrahman Islamic charity foundation

20/09/2026
Sheikh Balarabe Isah Bauchi شيخ بلاربي عيسى بوتثي Allah yakaramaka lafiya da tsawon rai
13/09/2026

Sheikh Balarabe Isah Bauchi شيخ بلاربي عيسى بوتثي Allah yakaramaka lafiya da tsawon rai

12/09/2026

Sheikh Balarabe Isah Bauchi شيخ بلاربي عيسى بوتثي

Allah yakara lafiya da tsawon rai

Alhamdulillah Maulidi kaitsaye daga zawiyyan   Sheikh Balarabe Isah Bauchi شيخ بلاربي عيسى بوتثي  Dake madina Quarters a...
11/09/2026

Alhamdulillah

Maulidi kaitsaye daga zawiyyan Sheikh Balarabe Isah Bauchi شيخ بلاربي عيسى بوتثي Dake madina Quarters a cikin garin Bauchi

Zikirin Juma'a Daga Zawiyya Sheikh Balarabe Isah Bauchi شيخ بلاربي عيسى بوتثي
11/09/2026

Zikirin Juma'a Daga Zawiyya Sheikh Balarabe Isah Bauchi شيخ بلاربي عيسى بوتثي

TARON MAULUD TARE DA ZUKIRIN JUMA’A 🕌Assalamu Alaikum 'yan uwa masoya manzon Allah . ana mai farin cikin gayyatar dukkan...
05/09/2026

TARON MAULUD TARE DA ZUKIRIN JUMA’A 🕌

Assalamu Alaikum 'yan uwa masoya manzon Allah .

ana mai farin cikin gayyatar dukkan 'yan uwa musulmai masoya Manzon Allah (SAW) zuwa babban taron Maulidin fiyayyen halitta Annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam tare da taron Zikirin Juma'a, wanda aka saba yi duk shekara a karkashin Zawiyyar Sheikh Balarabe Isah Bauchi. Wannan babban taro ne na neman albarka , kuma an na'am da zuwan kowa. 📜

* 📍 Wuri: Zawiyyar Sheikh Balarabe Isah Bauchi, Madina Quarter's.
* 📅 Ranar Taron: Juma'a, 11 ga Satumba, 2026 (Last Friday of Rabiul Awwal).

⏰ Lokutan Taro :
* 🕒 Zikirin Juma'a: Daga karfe 5:00 na yamma zuwa sallar Magariba.

* 🌙 Taron Maulidi: Daga karfe 8:00 na dare zuwa wayewan gari.

🤲 Allah Ubangiji ya bada ikon halarta lafiya ya kuma sa mu samu albarkar taron, Ameen.

04/09/2026

📚 FATAWA

Halaccin yin wake a addinin musulunci

📌 Ku kasance tare da mu, domin wannan Fatawar za ta riƙa zuwa muku duk ranar Juma’a, in shā Allah.
tare da ;

Sheikh Balarabe Isah Bauchi شيخ بلاربي عيسى بوتثي

28/08/2026

📚 FATAWA

Shin mace za ta iya ɗaukar ragamar gida alhalin mijinta yana raye?

📌 Ku kasance tare da mu, domin wannan Fatawar za ta riƙa zuwa muku duk ranar Juma’a, in shā Allah.
tare da ;

Sheikh Balarabe Isah Bauchi شيخ بلاربي عيسى بوتثي

Address

Bauchi
65603980

Telephone

+2348165603980

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Balarabe Isah Bauchi شيخ بلاربي عيسى بوتثي posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Sheikh Balarabe Isah Bauchi شيخ بلاربي عيسى بوتثي:

Shortcuts

Share

Category