Sheikh Tijjani Ahmad Yusuf Guruntum

Sheikh Tijjani Ahmad Yusuf Guruntum Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sheikh Tijjani Ahmad Yusuf Guruntum, Tutor/Teacher, Bauchi, Bauchi.

24/09/2025

Kuma hakan wai Addinine, meyi kuma masoyin Annabi ne!
Allah ya tsaremu ga aikata shirka 🤲

26/09/2024

Makusanta suna da tasiri wajen kyautatuwar wa'yanda suke tare dasu.👌

15/07/2024

Shiyasa idan ka ɗauki wannan ka'idar bazaka ka taɓa zama ɗan bidi'a ba .
Allah ka rabamu da bidi'a.

14/07/2024

Zanga zanga, ba Alheri bane.

Amma masu hankali ne kawai zasu iya fahimta.

14/07/2024

Mutuwar nan dai ɗaya ce .
Kuma duk abun da ake cema ze faru, tofa zai faru ba makawa.

Sabi da haka kada mu rafkana.

13/07/2024

Allah ka nufe mu, da Aikata abunda ya dace da dukiyar da ka aramana.

02/07/2024

Duk me irin wadannan maganar, be san Allah bane .

31/03/2024

وَوَرِثَ سُلَيْمَٰنُ دَاوُۥدَ ۖ وَقَالَ يَٰٓأَيُّهَا ٱلنَّاسُ عُلِّمْنَا مَنطِقَ ٱلطَّيْرِ وَأُوتِينَا مِن كُلِّ شَىْءٍ ۖ إِنَّ هَٰذَا لَهُوَ ٱلْفَضْلُ ٱلْمُبِينُ

30/03/2024

Allah ya tsaremu da zina.

30/03/2024

Ba wai mutum in yayi kuɗi, chanzawa yake yi ba,.
A'a halinsa ne yake fitowa.

22/03/2024

Malan sagir yanzu a Nigeria turanci shine wayewa?
Ai shima besan wayeba.
Ai yanzu a Nigeria wayewa shine kawai ka nemi capacity shine.

21/03/2024

In kana sabon Allah ka daure ka bari ka bari.
Bakasan akan wani aiki zaka mutu ba.

Address

Bauchi
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Tijjani Ahmad Yusuf Guruntum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category