Premier Nursery and Primary School, Babura

Premier Nursery and Primary School, Babura @ Premier excellences begin here!

Hello EveryoneAdmission is now open  Nursery and Primary School Babura and it will be close on Monday 1/9/2025Thank you
28/07/2025

Hello Everyone
Admission is now open Nursery and Primary School Babura and it will be close on Monday 1/9/2025
Thank you

30/03/2025

TAQABALALLAHU MINNAH AMINKUM YA ALLAH KAKARBI IBADUN MU ALLAH KASA MUNA DAGA CIKIN BAYIN DAZA A YANTA ACIKIN WANNAN WATA MAI TARUN ALBARKAH.. ALLAH YA MAIMAITA MANA AMEEN YA HAYYU YA QAYYUM
PREMIER NURSERY AND PRIMARY SCHOOL, BABURA

07/03/2024

Mun wayi gari, kuma mulki ma ya wayi gari yana mai tabbata ga Allah. Dukkan yabo ya tabbata ga Allah. Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, mulki ya tabbata gare Shi, kuma yabo ya tabbata gare Shi, kuma Shi Mai iko ne bisa komai.

Ya Ubangijina! Muna rokonka alherin da ke cikin wannan rana, da alherin da ke bayanta. Kuma muna neman tsarinka daga Sharrin da ke cikin wannan rana, da sharrin da ke bayanta. Ya Ubangijina! Muna neman tsari da Kai daga lalaci, da mummunan tsufa. Ya Ubangijina! Muna neman tsari da kai daga azaba a cikin wuta, da kuma azaba a cikin kabari. Allahumma Amin, Yaa Rabbil Aalamin!

Tsira da aminci su tabbata ga Daha dan Amina, Annabi Muhammad Sallallahu alaihi wasallam, da ahalin gidan sa.

Address

Babura Kofar Arewa
Babura

Telephone

+2348037897310

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Premier Nursery and Primary School, Babura posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Premier Nursery and Primary School, Babura:

Shortcuts

Share

Category