National association of jigawa state student - NAJISScoe azare chapter

  • Home
  • Nigeria
  • Azare
  • National association of jigawa state student - NAJISScoe azare chapter

National association of jigawa state student - NAJISScoe azare chapter Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from National association of jigawa state student - NAJISScoe azare chapter, Tutor/Teacher, Azare.

16/02/2020

Assalamu Alaikum. Good day to you all my friends I'll like to use this opportunity to great every jigawa state students not only the once that are learning in ASCOE Azare (all student of jigawa state)may Allah Grant our studies

23/02/2019
28/08/2018

Ina mai amfani da wannan dama wajen gaisar da yan'uwa yan jihar jigawa mahalarta wannan shafi. sannanan kuma ina tayamu murnar cikar jiharmu shekara 27 da waremu daga jihar Ina mai amfani da wannan dama wajen gaisar da yan'uwa yan jihar jigawa mahalarta wannan shafi. sannanan kuma ina tayamu murnar cikar jiharmu shekara 27 da waremu daga jihar kano.

20/10/2017

Hl frnds good day to every one

27/09/2017

Good day friends let me testfy ourselve
Question:using BODMAS simplify this 7-8+2(-3+1)*9=?

11/09/2017

"Kanwa ta kar tsami" yanzu kuma batun scholarship ya kau. idan naka bai shigoba zaifi kyau kaje board kai complaint

24/08/2017

ASLM mutane na yawan tanbayarmu akan batun scholarship batu na gaskiya duk wanda yace maka ga ranar da za'a fara bawa yan coe azare scholarship wallahi yayi maka karya koda kuwa yana aiki a scholarship board ne saboda munsha dogara da bayanan muke samu daga ma'ikatan aa saudayaba ba sau biyuba tawaya dakuma baki da baki amma kullun maganar bata wuce ace "WANI SATIN ZUWA SATI NA SAMA"abin tambayar anan shine;daga lokacin da akayi mbna inteview izuwa yanzu sati nwa muka wuce? Kokuwa haryanzu sati daya zuwa biyun nasu dabanne da namu dalibai? Afahin tata kawai idan katambayesu idan basu da amsa sai s**e maka kajira nan da wani satin. dan haka zaifi mana sauki kawai muyi hakuri mu daina ma tuna wannan batun kamar yadda mutane ke fada shine matukar anyi maka interview to ko yaushene sai an baka wasalam daga naku SHUSING NASSARAWA, G.R.M LGA

24/08/2017

NAJISS! NAJISS Aslm amdadin yan kungiya mai suna a sama ina mai sanar da sauran yan kungiyar cewa: bana kungiyar bazata samu damar gudanar da zaben 2017/2018 ba saboda wasu muhinman dalilai abisa haka, kungiyar ta zauna ta nada shuwagabannin bisa la'akari da makin da dan takara yasamu na interview da kuma point dinsa (CGPA) muna fatan jama'a zasu goyi bayan wadanan shuwagabanni allah kuma ya tayasu riko ameen.
NB:agafarceni zan dora sunayen nadadun shuwagabannin nan gaba kadan.naku shusing

25/07/2017

Yabarin scholarship ne?

17/07/2017

Ya labarin scholarship ne?

18/06/2017

Assalamu alaikum jama'a ma'abota ziyartar wannan page da farko inayiwa kowa barka da shan ruwa allah yabamu ladan kishirwa da yunwa ameen. kasancewar munsani anyiwa duk wani dan jigawa wanda yake karatu a C O E azare. Muna yiwa yan uwa albishir da cewa in allah ya yarda wani satin kowa zai samu kudinsa insha allah

Address

Azare

Telephone

08067712181

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when National association of jigawa state student - NAJISScoe azare chapter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category