Aishatu-Bint Abubakar Siddiq Qur'anic Science Academy

Aishatu-Bint Abubakar Siddiq Qur'anic Science Academy western and Qur'anic education, in the light of islamic orientation

20/12/2018
Nursery Two pupils
09/08/2017

Nursery Two pupils

Nursery One pupils
09/08/2017

Nursery One pupils

Males Primary school pupils
09/08/2017

Males Primary school pupils

Female Primary school pupils
09/08/2017

Female Primary school pupils

01/03/2017

“Do all the good you can,
By all the means you can,
In all the ways you can,
In all the places you can,
At all the times you can,
To all the people you can,
As long as ever you can.”

A halin da ake ciki, yanzu haka SHEIK MUHAMMAD BIN-USMAN KANO yana daf da shigowa garin Azare.Yadda in Allah ya kawoshi ...
05/11/2016

A halin da ake ciki, yanzu haka SHEIK MUHAMMAD BIN-USMAN KANO yana daf da shigowa garin Azare.
Yadda in Allah ya kawoshi lafiya zai gabatar mana da wa'azin Walima ta auren abokinmu Baba Muh'd Munkaila a daren yau, a kofar fadar mai martaba sarkin Katagum.
In Allah ya kai ranmu gobe kuma zai gabatar da wa'azi na sauka a makarantarmu ta AISHATU BINT-ABIBAKAR SIDDIQ THFIZUL QUR'AN.
Yayin da a goben ne makarantar zatayi bikin yaye dalibanta guda 30 da s**a kammala haddarsu ta karatun AlQur'ani mai girma.
a goben ne kuma insha Allahu Malam Ahmad Tijjani Guruntum shima zai gabatar da nasiha a wurin taron.
A karkashin haka ake gayyatar al'ummar musulmi zuwa halartar wadannan taruka guda biyu masu tarin albarka.
Allah ya bada ikon halarta da sauraro da nutsuwa, da kuma aiki da abinda aka saurara.

21/10/2016
12/10/2016

Assalamu alaykum.
Ana gayyatar al'ummar musulmi halartar muhadara ( nasiha) da za'a gabatar kamar haka:

*Rana: ranar asabat
*Wuri: dake makaranta Aishatu bint-Abibakar Siddiq Qur'anic Science Academy (nursery, primary, tahfizul Qur'an and islamiyya).
*Me gabatarwa: Sheik Aliyu Sa'id Gamawa.
Lokaci: Bayan sallar Magriba.
Allah ya bada ikon zuwa.

Bayan haka wannan makaranta tana sanar da al'ummar musulmi sabon tsari da ta gabatar don maza zalla masu sha'awar koyon karatun alqur'ani da kuma koyon yaren larabci da sauran darussa.

1. Darasin alqur'ani
2. Darasin koyon harshen larabci
3. Darasin Hadith
4. Darasin Fiqhu

Ranar litinin zuwa alkamis

Bayan sallar magriba ( wajibi ne dalibi yayi sallar magrib a makaranta)

Me bukata se ya gaggauta zuwa harabar makarantar don sayen form akan kudi #500.

Don Karin bayani a tuntubi...
08060494501
08068125544
08065599787

Shugaban Makaranta
M. Nasir Muh'd Diyallo

 Nursery school pupilsHAJIYA YAR-KAWU QUR'ANIC SCIENCE ACADEMYTatari-Ali Quarters, Azare.
29/09/2016


Nursery school pupils
HAJIYA YAR-KAWU QUR'ANIC SCIENCE ACADEMY
Tatari-Ali Quarters, Azare.

The school Masjid together with the ablution centre completed and was named  .Thanks be to Allah, and those that contrib...
21/09/2016

The school Masjid together with the ablution centre completed and was named .
Thanks be to Allah, and those that contributed towards its completion, may Allah reward them with jannatul-firdaus being their their final abode.

Address

KANO-MAIDUGURI BYE PASS
Azare

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aishatu-Bint Abubakar Siddiq Qur'anic Science Academy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category