Asasuddeen azare

Asasuddeen azare Atba'uddalil

19/11/2024
13/11/2024

Allah yajiqan ba goni sani gombe Allah yabashi aljannar Firdausi albarkar annabi da Alqur,Ani.

Slm amatsango Azare Allah ya hukunta za muzauna murayu Kuma Muna godewa Allah dahakan Kuma duk Wanda yakeganin akawai wa...
06/08/2024

Slm amatsango Azare Allah ya hukunta za muzauna murayu Kuma Muna godewa Allah dahakan Kuma duk Wanda yakeganin akawai wani yanki a agarin Azare dayake da wasu irin mutananda amatsango Babu irinsu yafadamana Muna shirye mubashi amsa Muna sauraranku.

25/03/2024

498 likes, 14 comments. “ AL QADIRRIY”

23/03/2024

Sanarwa Sanarwa Sanarwa
za muriqa kawu muku tafsirin alqur'ani mai girma awannan safinamu mai albarka kukasance damu domin samun wannan karatu kaitsaye da karfe 4:00pm

20/03/2024

Sanarwa sanarwa sanarwa insha Allahu daga gobe alhamis zamu fara kawomuku karatun tafsirin alqur Ani Mai girma damisalin qarfe gama nasafe Kai tsaye daga wannan shafi namu Mai Albarka Tarada malam Abubakar Idris Mai Asasu Azare

Address

Matsango Fillow Quaters Azare
Azare
751101

Telephone

+2348067654078

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Asasuddeen azare posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share