Abdulmumin Education

Abdulmumin  Education Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abdulmumin Education, Education, Ajia, Alkaleri.

06/09/2020

AZUMIN GOBE LITININ GA WANDA YA SAMU IKOšŸ

31/08/2020

Abokina ya kamata ka tsaya ka nutsu sosai, ita rayuwa da kake ganinta gaba d'ayan tana karkashin kulawar Allah ta'ala ne. Duk iya yadda kakai da son ganin wani abu ya faru, ka sani ba zai faru ba fa sai da amincewar Allah ta'ala, amma da yake Allah babu yadda bai iya ba, sai ya kaddari shed'an acikin rayuwar sai yake (shed'an) qudurta mana a zukatan mu cewa, dukkan yadda muka tsinci kanmu rayuwa laifin mu ne. Haka kuma dukkan yadda muka kai ga taka wani mataki ko samun Ni'ima, hakika kokarin mu da karfin mu ne ya kawo hakan (sai kad'an daga cikin mu: masu hankali ke da sa'banin wannan tunani).

Hakika muna wahalar da kanmu kwarai da gaske, wurin ganin cewa; wane da wane sune s**a ja muka rasa abu da kaza, ko kuma da badan wane ba da ban zama abu da kaza ba. Alaji, shin wannan wanen shi kad'ai halittar Allah ya a bayan kasa? Allah yakan baka mafita ta kowacce irin hanya ba sai kawai ta wannan shi kad'ai ba. Sharadin kawai shine ka samu yaqini da yarda akan cewa hakika babu mai yi maka sai Allah ta'ala. Idan Yaso ya baka, Inko Yaqi sai ya hanaka, wannan duk ikon Shi ne.

Yaa Allah Ka zama gatanmu a duk inda muke.

Address

Ajia
Alkaleri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulmumin Education posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category