25/05/2022
Muna godiya da karamcin ka comrd mukhtar gidado (shugaban dalibai na alkaleri lga)
Da daukan nauyin neco na dalibai!
Allah ya saka da alkhairy.
'yan set dinmu bazasu taba mantawa da wannan alkhairyn ba.