17/07/2022
Shawara yan nigeriya anya ba gangamin zanga zanga kawai zaisa araina sa tsofaffi mutane su daina mulkarmu a najeriyaba kuwa idan tsoho ya tsofa fa bazai iya kula da kansaba ma ballantana ya kula da wani kaga kuwa sunane kawai suna mulki amma wa yanda suke juyamu dabanne
15/07/2022
Rashi tsaro yana damun mu gaskiya a arewa
27/05/2022
Zaben 2023 waya dace muzaba
10/05/2022
Wai shin anajeriya akwai sauran adalin shugaba kuwa ina tunanin kowa mugun kansa nafa a halin yanzun
25/04/2022
Gaskiya manyan kasarmu basuda kunyama wlh
26/03/2022
Wai kuna ganin akwai wata jam iyar da zata iya yin awan gaba da apc da pdp kuwa ganin cewa a halin yanzun duk sun kasa yin abin kwarai gaba dayan su