Da.awatul Islam
The reason why We created this page we want make this page to preach the people's how to survive
Darusan rayuwa nada matukar wahalar daukarmu, cikin zuciya
02/11/2023
What do you understand by that??
Idan duniya ta shimfidamaka tabarma tabukaci ka xauna
Kadda ka xauna akai
Xauna,a gefanta
Saboda mayaudariyace
19/04/2023
Hattara dai Mai martaba yunwa varuwanta da martaba
27/12/2022
IDAN TA GYARU HAKIKA DUKAN JIKI YA GYARU AKASIN HAKAN HAKIKA DUKAN JIKI YA BACI !!! ...RABU DA KYAN FUSKA BA KYAN XUCIYA
ALLAH BAWAI GIRMAMA KAI YA HARAMTABA
GIRMAN KAI YA HARAMTA
YA HALAKTA GIRMAMA KAI YA HARAMTA GIRMAN KAI
04/11/2022
ALLAH yu DAUKAKA MUSULMAI DA MUSULUNCI BAKI DAYA
RAYUWA TACANZA TAIMAKAWA KANKA KACANZA ya dan uwa
Rayuwar kenan Allah yayi mutum .mutum yayi kudi. kudi sunmaida mutum mahaukaci ....,Allah yasa mudace
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Hotoro
Ajegunle
RANO