CLASS of 2018 candidate

CLASS of 2018 candidate

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from CLASS of 2018 candidate, Abuja.

16/11/2025

Big shout out to my newest top fans! 💎 Auwal Salisu Auwal

Drop a comment to welcome them to our community,

16/11/2025
09/11/2025

30/08/2023

Lightning striking the Clock Tower in Makkah

Photo: Hammad.Photo

Photos from Professor Isa Ali Pantami's post 30/08/2023
15/08/2022

Yanda za ka kasace cikin Daliban Daurar Alifiyya ta bana 2022/1444

Gabatarwar :Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo.

RIGISTAN DAURAR ALFIYYA

Rana:
➡️ 1. Juma'a 12/8/2022 14/1/1444

Wuri : Jaafar Hall Gwallaga Juma'at Masjid

Time : Safe 9:30am - 12:00pm
Yamma 4:30pm - 5:30pm

➡️ 2. Asabar 13/8/2022 15/1/1444

Time : Safe 9:30am - 12:00pm
Yamma 4:30pm - 5:30pm

➡️ SHARADIN SHIGA DAURA
▫️ Ka/Ki Tabbatar zaka/Zaki Iya Karanta Baqin Littafin Alfiyyah.
▫️ Zaka/Zaki Zauna Na kwana 3 har a Gama Daurar, sai in da Uziri me Qarfi.

NOTE.......
▫️ Rigistar Daura Kyauta ne ( Free)
▫️ Adadin da za a Dauka 300, Maza 250 Mata 50
▫️ Ba Masauqi ga Dalibai
▫️ Akwai kalacen Rana ga adadin Dalibai 300 in sha'allah!!

Ga wanda ke bukatar ayi tarayya da shi cikin lada don karfafar gudanar da wannan gagarumar bita; Ga hanyar sanya jarinsa:

3075798012
First Bank
Ibrahim Usman Sulaiman

Don karin neman karin bayani ko rajista daga nesa sai a tuntubi wadannan nambobin yanzu yanzu
08063568925 ko kuma 08036228434

In sha'allah za mu sanar da hanyar da wadanda suke son bibiyarmu daga nesa za su yi.

Want your school to be the top-listed School/college in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Abuja