Abubakar Adamu Kashere

Abubakar Adamu Kashere This page is meant for Islamic and contemporary issues research based on Islmic Shariah

Innalillahi wa inna ilaihi rajiooon Hasbunallah waniimal wakil Allah yayi wa Bappah gareni kuma mijin Mahaifiyata Rasuwa...
03/09/2024

Innalillahi wa inna ilaihi rajiooon Hasbunallah waniimal wakil Allah yayi wa Bappah gareni kuma mijin Mahaifiyata Rasuwa, Jana'iza yau karfe 11 na safe a FMC Gombe insha Allah. Bappah Garkuwa Allah yasa aljannah ce makomarmu

20/08/2024
15/07/2024

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah, join me to thank almighty Allah for my nomination as a winner of the 5th best paper presenter among the 64 academic research papers presented in the 3rd International Conference (AICIE) held at Faculty of Islamic Economics and Business IAIN, Ponorogo, Indonesia.

01/07/2024

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah muna kara godiya ga Allah bisa karban adduoin mu, sakamako ya fito kuma yayi kyau matuka, Allah yakara wa Maigida lafiya, Allah ya biyamu da aljannah baki dayanmu, ameen

30/06/2024

Assalamu alaikum yan uwa masu albarka, muna neman adduoin ku bisa Jinyan Dan uwan mu, muna jiran sakamakon gojin da akayi, Allah yasa muga alheri ya zuljalali wal ikram

NEMAN TAIMAKON ADDUAAssalamu alaikum wrh wbr dafatan muna lfy, Allah ya biya wa kowanmu bukatun alheri ya yaye mana dukk...
29/05/2024

NEMAN TAIMAKON ADDUA

Assalamu alaikum wrh wbr dafatan muna lfy, Allah ya biya wa kowanmu bukatun alheri ya yaye mana dukkan damuwa yasa aljannace makomar mu, ameeeeeen. Akwai yar uwa dake neman addua Allah ya bawa mijin ta lafiya ya kubutar dashi daga dukkan sharrin Duniya da Lahira tare da mu baki daya.

10/05/2024

Insha Allah mu kasance da ku yau kaitsaye a BRC FM Azare Bauchi state karfe 8am Na Safe cikin shirin Nasiha ga Musulmi. Darasi: RAYUWARMU A YAU, INA MAFITA.

Hasbunallah Wa niimal Wakil, yan uwa ku sanya Dan uwana a cikin adduoin ku, zaa masa Tiyata a zuciyar sa yau insha Allah...
06/05/2024

Hasbunallah Wa niimal Wakil, yan uwa ku sanya Dan uwana a cikin adduoin ku, zaa masa Tiyata a zuciyar sa yau insha Allah a Germany, Allah ka tausaya mana kasa ayi wannan aiki cikin nasara, Ya Allah ka baiwa dukkan majinyatan mu lafiya, kasa aljannah ce makomar mu, ameeeeeen.

Innalillahi wa inna ilaihi rajioon, a yau Na sake rashin Uba a cikin addini, masoyina Na Hakika, a sanadin sa Na fara zu...
13/04/2024

Innalillahi wa inna ilaihi rajioon, a yau Na sake rashin Uba a cikin addini, masoyina Na Hakika, a sanadin sa Na fara zuwa kasar saudiyya, Ya rike ni tamkar dansa Na cikinsa, duk Shekara mukan ziyarci junan mu, har kullum da imamu yake kirana, shekaran jiya yake cemin imamu kace ina gaida Tsohuwa. Prof Sani ALIYU Sagir Allah ya hadamu a Jannatul Firdaus.

Komai ka rasa zaka iya samun wanda ya fishi Amma banda kwanakin rayuwarka, idan sun tafi sun tafi kenan, Don haka karka ...
13/04/2024

Komai ka rasa zaka iya samun wanda ya fishi Amma banda kwanakin rayuwarka, idan sun tafi sun tafi kenan, Don haka karka bata rayuwar ka wajen aikata abinda bazai amfane ka ba, yi kokari Wajen yin abinda zai amfane ka duniya da lahira.

12/04/2024

TABBAS DUNIYA MAKARANTACE, MALAM YACE

1. Idan kana son ka ji dadi nan take ka rama abin da aka yi maka. Idan kana son ka dade kana jin dadi ka yafe abin da aka yi maka.

2. Komai gaskiyar namiji akwai gaskiyar da ba zai iya fada ma macce ba a lokacin da yake neman ta da aure. Ita ce, niyyarsa ta karin aure a nan gaba.

3. Shiru ya fi maganar banza. Da zama tare da mugu gara zama kai kadai. Fitar da ba ta da lada zaman gida ya fi ta.

4. Kada ka yawaita fadin abin da Allah ya ba ka. Bakin mahassada ya fi takobi kaifi.

Address

Federal University Of Kashere
Abuja

Telephone

+2348100144101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abubakar Adamu Kashere posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category