Musa vs hauwa.u bsk
Business man Musa
Barkanku dawar haka dafatan kuna lafiya kalau Allah yasa
SLM barkanku dawar haka abokaina dafatan dukkanin ku kuna lafiya Allah yasa inafatan haka din agareku
🌼Dabi'un🌼 🌴Manzon Allah🌴 ✨S.A.W✨
🎁Yawan Kyauta🎁
🌷Karamci🌷
👑Girmamawa👑
💐Afuwa💐
👼Karbar Uziri👼
🌄Gaskiya🌄
💷Rikon Amana💷
⏳Cika Alkawari⏳
💝 Mutuntawa💝
💞Hakuri a kan abinda yake da ikon ramawa🚀
👫Jinkan Marayu👫
👪Tausayin Talaka👪
💗Manta sharri💗
💸Rike alkhairi💸
🐎Rashin cin amanar🐎
💏abota💏
🌟Sune mafi kyawun🌟
👣abin koyi ga👣
👳Musulmin kirki👳
💜Soyayya ga💜
💚Manzon Allah💚
🌱Sallallahu Alaihi🌱
🌱wa Sallam🌱
🍃sannan koyi da 🍃
💎Dabiunsa💎
1⃣Allah1⃣
💧Ya Arzurta mu da💧
❤Soyayya ta Hakika❤
💐ga 💐
💫✨Manzo✨💫
🌿Alaihissalam🌿
Dan ALLAH ka aikawa koda mutum 10 ne sabida (Arziki manxan Allah s.a.w).
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Goldfied
Abuja