Muso Annabi Yadda Aka Umar Cemu

Muso Annabi Yadda Aka Umar Cemu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muso Annabi Yadda Aka Umar Cemu, Tutor/Teacher, Abuja.

03/10/2021

Son annabi wajibi ne, kuma soyayyarsa sama take da kowa da kowa

20/10/2020

Soyayyar Annabi itace sama da kowa iyayanka iyayanku iyayanmu sheshinka sheshinshi, it a kololuwa sama da komai ranka raina ranku, dukiyata da dukiyarku ya'yanka yayanmu.

25/02/2019

SOYAYYA DA DA'A WA GA MANZON ALLAH WAJIBI NE BAYA TAKAITA BANE GA SOYAYYA KAWAI BANE, YANA DAGA FAHINTA TA KUSKURE GA MUTANE SU TSAYA GA SOYAYYA KAWAI BATARE DA DA'A BA, A,A WAJIBI NE SAI ANHADA DA DA'A GAMI DA SOYAYYA.

DA'A GA ALLAH DA MANZON ALLAH S .A .W

WAMAI YUDI ILLAHA WARASULAHU NUDIKILHU JANNATIN TAJARIY MIN TAHA TIHAL ANHARU WAMAI YATAWALLA NU'AZZUBHU AZABAN ALIMA.

*DA'A GA MANZON ALLAH WAJIBI NE *

WAMA ATA KUMUR RASULU FAKUZUHU WAMA NA HAITUKUM AN FATAJANIBUHU.

YAIWA ALLAH DA'A DA KUMA MANZON SA ZAI SHIRYU.

07/06/2018

Duk wadda yake da'awa yana son Annabi s.a.w yakamata asameshi da yi NASA biyayya cikin dukkan abin da ya umar ta ko hani wannan shine soyayya ga Annabi.

24/03/2018

Wuce gona da iri wajan soyayya yana iya kai mutun ga halla.
Misali mutun yace annabi yasan gaibu, ko mutun ya da,awa cewa annabi yana gafartawa.

12/02/2018

Assalamu alaikum son Annabi shine hanyar tsira tare da yimasa biyayya kuma wajibi ce.

**amma Annabi ya hana wajen soyayya ta wuce gona da iri kabashi wani matsayin da Allah bai ba shiba ko kaishi wani matsayi.

~Allah ysa mu kika da imani.

17/11/2017

BIN SUNNAR ANNABI ITACE HANYAR TAFARKIN TSIRA

Inai wa dukkan ahlussunna fatan alkairi
19/09/2017

Inai wa dukkan ahlussunna fatan alkairi

Wannan watan zulhija anaso adunga yawaita ibada
27/08/2017

Wannan watan zulhija anaso adunga yawaita ibada

Allah ya taimaki sunnah
06/03/2017

Allah ya taimaki sunnah

25/02/2017

Asslamu alaikum,

Address

Abuja

Telephone

+2347037930200

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muso Annabi Yadda Aka Umar Cemu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category