Ahlul faidhati mai diwani group iware

Ahlul faidhati mai diwani group iware Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ahlul faidhati mai diwani group iware, Education, Abuja.

alhamdu Lillah
25/09/2026

alhamdu Lillah

Alhamdu LillahiHAPPY MAULUD (PBUH) @1,500 1447/ 2025Ahlul Faidhati Maidiwani Group Iware Taraba State  GARIN AUDUNJA Kar...
10/10/2025

Alhamdu Lillahi

HAPPY MAULUD (PBUH) @1,500 1447/ 2025

Ahlul Faidhati Maidiwani Group Iware Taraba State GARIN AUDUNJA
Karkashin Jagorancin Shehu Ismai'la Umar Almadda (Maidiwani), Suna Taya Al ummah Murnar cikar Annabi (SAW) Shekara 1,50O da Haihuwa Allah Yayita ƙarawa Ƙasarmu (Nigeria) Albarka Da Chigaba acikin duk Abinda Allah Yaso Yayarda dashi, Yaƙara riƙo da hannun shuwagabanninmu
Suyita Kawo mana chigaban ƙasa da chigaban Al ummah Albakan Wannan Annabin damuke murnar cikarsa shekara 1,500 da haihuwa

ALLAHUMMA AMEEN

Wal Abdulillahi

Alhamdu LillahiZaman godiya na mauludin shehu ibrahim inyass rt da akagudanar awatan  dayagabata aYau juma a tareda taya...
04/04/2025

Alhamdu Lillahi

Zaman godiya na mauludin shehu ibrahim inyass rt da akagudanar awatan dayagabata aYau juma a tareda taya y'an uwa murnar sallah azawiyar ahlulfaidhati mai diwani group iware taraba state aYau juma a
Qar qashin jagoranchin shehu Isma ila umar almaddah mai diwani

4-4-2025 5-9-1446
Wal Abdulillah

Alhamdu LillahiDawuwa sallan juma'a yan uwaAhlulfaidhati mai diwani group iware taraba state 4/4/2025Wallabdul lillahi
04/04/2025

Alhamdu Lillahi
Dawuwa sallan juma'a yan uwa
Ahlulfaidhati mai diwani group iware taraba state 4/4/2025
Wallabdul lillahi

ALHAMDU LILLAH Wazepa da Zeke Rin jumma Kenan a zawuyyr ahlul faidhati mai diwani gorup iware taraba state yau 4/4/2025 ...
04/04/2025

ALHAMDU LILLAH

Wazepa da Zeke Rin jumma Kenan a zawuyyr ahlul faidhati mai diwani gorup iware taraba state yau 4/4/2025

walabdu lillah

Alhamdulillah Ziyarar Barka da sallah kenan da Yan uwa Ahlul Faidhati Mai Diwani Group iware  taraba state sukakawowa ma...
04/04/2025

Alhamdulillah
Ziyarar Barka da sallah kenan da Yan uwa Ahlul Faidhati Mai Diwani Group iware taraba state sukakawowa maigirma dakacin Audunja Allah ya maimaitamana ya nunamana na badin badin ba dada Yau juma. a 4/4/2025/ Abdulillah

Alhamdu LillahiZaman Kataman Karatun Kashiful ILbass Na. Ramadan  Da.akagudanar Kenan Azawiyar ahlulfaidhati  mai diwani...
27/03/2025

Alhamdu Lillahi

Zaman Kataman Karatun Kashiful ILbass Na. Ramadan Da.akagudanar Kenan Azawiyar ahlulfaidhati mai diwani group iware taraba state Qarqashin Jagoranshi Shehu
Ismail Umar Almaddah mai diwani
AYAU Laraba 26/3/2025/1446

Wallabdul lillahi

ALHAMDU LILLAHI Kashiful iLbasi Zama Na  (18) Daaka gudanarA Zawiyyar Ahlul FaidhatiMai Diwani GroupIware Taraba StateQa...
25/03/2025

ALHAMDU LILLAHI

Kashiful iLbasi Zama Na
(18) Daaka gudanar

A Zawiyyar Ahlul Faidhati
Mai Diwani Group
Iware Taraba State
Qar Qashin Jago ranchin

Shehu Isma'ila Umar Almaddah
Mai diwani AYaU Talata

25/3/2025/25/9/1446
WAl Abdu Lillahi

ALHAMDU LILLAHI Kashiful iLbasi Zama Na  (17) Daaka gudanarA Zawiyyar Ahlul FaidhatiMai Diwani GroupIware Taraba StateQa...
25/03/2025

ALHAMDU LILLAHI

Kashiful iLbasi Zama Na
(17) Daaka gudanar

A Zawiyyar Ahlul Faidhati
Mai Diwani Group
Iware Taraba State
Qar Qashin Jago ranchin

Shehu Isma'ila Umar Almaddah
Mai diwani AYaU Litinee

24/3/2025/24/9/1446
WAl Abdu Lillahi

ALHAMDU LILLAHI Kashiful iLbasi Zama Na  (16) Daaka gudanarA Zawiyyar Ahlul FaidhatiMai Diwani GroupIware Taraba StateQa...
24/03/2025

ALHAMDU LILLAHI

Kashiful iLbasi Zama Na
(16) Daaka gudanar

A Zawiyyar Ahlul Faidhati
Mai Diwani Group
Iware Taraba State
Qar Qashin Jago ranchin

Shehu Isma'ila Umar Almaddah
Mai diwani AYaU Lahadi

23/3/2025/23/9/1446
WAl Abdu Lillahi

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ahlul faidhati mai diwani group iware posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category