Msm

Msm students

Celebrating my 7th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. ๐Ÿ™๐Ÿค—๐ŸŽ‰
08/01/2025

Celebrating my 7th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. ๐Ÿ™๐Ÿค—๐ŸŽ‰

Gwamna Abba Yusuf ya dauki matakin gaggawa kan zargin da Dan Bello ya yiwa gwamnatin Kano na ba da kwangila ba bisa ka'i...
18/08/2024

Gwamna Abba Yusuf ya dauki matakin gaggawa kan zargin da Dan Bello ya yiwa gwamnatin Kano na ba da kwangila ba bisa ka'ida ba - Duba matakin da ya dauka a sashen sharhi.

Hoto: , (X)

18/08/2024

Tsabar baฦ™in ciki da ฦณan Social media suke yiwa Juna, Takai ga wani Ko Like Yayima Gani yake ฦŠaukaka Zata Sameka Gwanda ya fasa๐Ÿ˜‚

18/08/2024

Gwamna Abba Yusuf ya fara aikin gina wani t**i da Kanawa s**a dade suna rokon a karasa - Duba bayanin gwamnatin kan kan aikin t**in a sashen sharhi.

Hoto: Khamis Bashir Bako Ayagi (Facebook)

Real Madrid da Mallorca suntashi 1-1 a wasan farko naLa Ligar bana.Ya ya ku ka kalli wasan?MsmMartaba FM
18/08/2024

Real Madrid da Mallorca sun
tashi 1-1 a wasan farko na
La Ligar bana.

Ya ya ku ka kalli wasan?
MsmMartaba FM

Dama ni draw nake so muyi yau saboda zafi-zafi ance ta yaro ce ๐Ÿ˜€Amma Ina tausayawa club din da zamuyi next match dasu ๐Ÿ”ฅL...
18/08/2024

Dama ni draw nake so muyi yau saboda zafi-zafi ance ta yaro ce ๐Ÿ˜€

Amma Ina tausayawa club din da zamuyi next match dasu ๐Ÿ”ฅLaLiga

"Duk Kanwar Ja ce "Me Bahaushe ya ke nufi da wannan karin maganar?Martaba FM
17/08/2024

"Duk Kanwar Ja ce "

Me Bahaushe ya ke nufi da wannan karin maganar?
Martaba FM

24/07/2024

A kasar da masu mulki ke siyan jirgi na $ billion 100, Saboda Rashin hankali ake cewa talaka yayi Hakuri ya cigaba da cin tafasa

Wani malamin AGRIC ya bawa yara Assignment.Wai kowa yazo da wake kwano 2.๐Ÿ™„๐Ÿ™„๐Ÿ™„๐Ÿ™„
24/07/2024

Wani malamin AGRIC ya bawa yara Assignment.
Wai kowa yazo da wake kwano 2.
๐Ÿ™„๐Ÿ™„๐Ÿ™„๐Ÿ™„

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Msm posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share