Ali Goni kasum

Ali Goni kasum

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ali Goni kasum, Tutor/Teacher, Abuja.

Photos from ‎أسامة السيد الأزهري Usama Elsayed Alazhary‎'s post 29/07/2024
01/10/2023
27/09/2023

Ina taya dukkan ƴan uwa Musulmi dake faɗin duniya murnar zagayowar ranar haihuwar fiyayyen halitta, cikamakiń annabawa kuma shugaban manzanni Annabi Muhammad (SAW)

24/09/2023

اللَّهمَّ اجعلنا مِنْ عبادك الذين إذا ما نظرتَ إليهم سكَنَ غضبُك في الدنيا والآخرة.

24/09/2023

أَأَذْكُرُ حَاجَاتِي أَمْ أَسْكُتُ سَيِّــــدِي
عَلَيْكَ صَلاَةُ اللهِ وَ الصَّحْبِ أَجْمَعَا

24/09/2023

Karka zamo cikin masu baqin ciki dashugowan watanda aka haifi syydn rasulullahi don kana gaba damasu maulidi❤️❤️

24/09/2023

إخواني عليكم بصلاة الفاتح
هي أفضل وأعظم سر
في الطريقة المحمدية الأحمدية التجانية

23/09/2023

Rayukanmu Fansa ga Mahaifiyar Rahamar Halitta Nana Aminah

Allah Ya saka maki da Abinda ya dace da ke na Hidimar Sayyiduna RasululLah; Juna biyu, Haihuwa da Reno.

Allah Ya kiyayemu daga munanan kalamai ga Janibinku Iyayen Ma'aiki

23/09/2023

"Dukkan Magana A Cikin Musulunci Guda Biyu Ne Babu Na Uku, Wato Sune Maganar ALLAH (s.w.a) Da Na Sayyidina Rasulullahi (s.a.w) Sauran Malamai Lalube Sukeyi Suna Neman Gaskiya Idan Sun Dace Sun Samu Gaskiyan A Basu Lada Biyu Idan Sun Kuskure A Basu Lada Daya"

Inji Maulanmu Sheikh 'Dahiru Usman Bauchi O.F.R

23/09/2023

Akwai buqatar koyar da mafi yawan masu da'awar malunta ladabi a janibin sayyiduna rasulillahi sallallahu alaihi wasallam
❤️❤️

Want your school to be the top-listed School/college in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address


Abuja