Alhamdulillah
2/3
May Allah SWT accept our act of ibadah
Ramadan mubarak
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ramadan mubarak, Tutor/Teacher, Abuja.
17/02/2026
ALHAMDULILLAH
ANGA WATA A NIGERIA
ALLAH KASA MUNA CIKIN 'YANTATTUN BAYIN SA AMEEN
17/02/2026
17/02/2026
Ramadan Mubarak
💙❤️ مبارك عليكم الشهر الفضيل!
NEWS| The Ramadan crescent 🌙 has been sighted in 🇸🇦 Saudi Arabia. 1st Ramadan will be on Wednesday, Feb 18, 2026.
TWO WEEKS TO RAMADAN
Allah ka nuna mana azumi acikin Imani da aminci.
Allah ya bamu lafiyar jiki da ta aljuhu.
Fasting, Iftar,
Taraweeh, Tahajjud.
May Allah allow us to witness this upcoming Ramadan 2026🤲💝
18/01/2026
30 Days until Ramadan!
اللهم بلغنا رمضان
A yayin buda baki, yana da kyau a karanta addu’a kamar haka:
A Larabci:
اللهم لك صمت وعلى رزقك أفطرت
(Allahumma laka sumtu wa ‘ala rizqika aftartu.)
A Hausa:
"Ya Allah, saboda Kai na yi azumi, kuma da arzikinka na yi buda baki."
Ko kuma:
A Larabci:
ذهب الظمأ وابتلت العروق وثبت الأجر إن شاء الله
(Dhahaba al-zama'u wabtallati al-‘uruqu wa thabata al-ajru in sha’ Allah.)
A Hausa:
"Kishirwa ta tafi, jijiyoyi sun jika, kuma lada ya tabbata, in sha Allah."
Wannan addu’a an samo ta daga hadisin Annabi (SAW), kuma yana da kyau a karanta ta yayin buda baki domin samun albarka da karɓar azumi daga Allah.
Allah Ya karɓi ibadunmu!
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Abuja