At AT-TAISEER ONLINE INSTITUTE we teach holy Qur'an with its rules (Tajwid) for beginners via WhatsApp, Telegram, Zoom, Skype and Google meet. We have flexible timing that will suit your tight schedules for your own convenience. Learn with ease at your comfort zone in our platform.
Inbox me if you're interested.
You can also send us direct message on Whatsapp via: +2348146121780 or +2348067396502. Telegram no. +2347066919942
Alburhan Online Institute - AOI
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Alburhan Online Institute - AOI, Education, Abuja.
At AT-TAISEER ONLINE INSTITUTE we teach holy Qur'an with its rules (Tajwid) for beginners via WhatsApp, Telegram, Zoom, Skype and Google meet. We have flexible timing that will suit your tight schedules for your own convenience. Learn with ease at your comfort zone in our platform.
Inbox me if you're interested.
You can also send us direct message on Whatsapp via +2347066919942
SANARWA! SANARWA!!
Makarantar kafofin sadarwa ta At-Taiseer Online Institute mai gudanar da karatu ta kafofin sadarwar zamani tana sanarwa al'umma cigaba da ɗaukan ɗalibai da take yi don yin karatu a ɓangarorin makarantar.
Ɓangarori da ajujuwan da ake cigaba da ɗaukan ɗalibai sun haɗa da:
* Ɓangaren Qur'ani (Ajujuwan haddar Qur'ani da Tajwidi da koyon Qira'oi da Tilawar Qur'ani)
* Ɓangaren Arabiyya (ajujuwan koyon haɗa baƙi da na koyon yaren Larabci)
* Ɓangaren Islamiyyah (ajujuwan koyon karatuttukan littattafan addini)
* Ɓangaren karatun boko (ajujuwan koyon Turanci da karatun zamani)
GEFEN KWASA KWASAI
* Kwas ɗin koyon Larabci
* Kwas ɗin koyon Turanci
* Kwas ɗin koyon Hausa
* Gefen science da Art/social science
A turo suna da ɓangaren da ake son shiga a whatsApp ko telegram ta wannan lambar: +2347066919942 don yin rijista ko a turo ɓangaren da ake son shiga kai tsaye ta wannan link ɗin: https://Wa.me/+2347066919942.
ALLAH Ya taimaka.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Website
Address
Abuja