Imam Muniru Adamu Koza

Imam Muniru Adamu Koza Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Imam Muniru Adamu Koza, Tutor/Teacher, Abuja.

wannan page an bude shi domin yada tatacciyar koyarwar addinin musulunci bisa fahimtar magabata nagari da kuma bada kariya daga dukkan masu yi masa batanci da shigar masa da abubuwan da basa cikinsa.

Idan an ce an zalunci Abduljabbar me ake nufi?Wane irin zalunci akayi masa?Muna tafe da qarin bayani a kai
23/09/2026

Idan an ce an zalunci Abduljabbar me ake nufi?
Wane irin zalunci akayi masa?

Muna tafe da qarin bayani a kai

Maulidin zagaye Daura, Assabar 19th September 2026
21/09/2026

Maulidin zagaye Daura, Assabar 19th September 2026

20/09/2026
18/09/2026

Duk wanda yace mahaifan SHUGABA ALAIHIS SALATU WAS SALAMU basu aljanna, shine ba ya cikinta

18/09/2026

Lokacin da masoya su ka taru domin tarar mu Imam Munir Adam Koza cikin soyayya

Kyawawan Hotuna daga wajen Mauludin Sayyiduna Rasulullahi Sallallahu Alaihi wa sallam
18/09/2026

Kyawawan Hotuna daga wajen Mauludin Sayyiduna Rasulullahi Sallallahu Alaihi wa sallam

Da a ce kowa ya dauka cewa gyaruwar kan sa ce za ta gyara duniya, da duniya ta zauna lafiya
17/09/2026

Da a ce kowa ya dauka cewa gyaruwar kan sa ce za ta gyara duniya, da duniya ta zauna lafiya

16/09/2026

Maulidin SAYYIDUNA RASULULLAHI SALLAL LAHU ALAIHI WA sallam Daga garin Mai'adua

Address

Abuja

Telephone

+2348141944484

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Imam Muniru Adamu Koza posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Imam Muniru Adamu Koza:

Shortcuts

Share

Category