10/10/2022
Kasar Hausa Gidan Dadi
Nan wani dattijo ne ke shan ruwa a wata randar kan hanya. A shekarun baya, a kasar Hausa akan samu randuna ko tukwanen ruwa akan hanya don matafiya da sauran masu bukata don sha ko alwala.
A lokacin babu kyamar juna sai kaunar juna.
14/04/2022
14/04/2022