08/06/2021
YADDA ZAKA SAMU KUDI SAMA DA 3000 KULLUM. π π
Dafarko ku dauko application din anan
πππ
https://chipper.cash/invite/PBYWQ
Bayan kayi download kabude shi ka shiga zasu nemi da kasanya Number wayanka ko Email Inkasa Zasu tura da Otp number wato Wasu numbers din guda 6 zaka gansu a Cikin sakon da s**a turo zasu baka wajen da zaka sanya su inkasa zakaga yakaika Gurin da zaice kasa sunan ka dana mahaifin ka.
Yakasance sunan da zakasa yayi dai dai Dana katin zaben ka ko katin Dan kasa.
Bayan kasa zasu nemi kasa number sirri wato password da Kai kadai ne zaka iya shiga.
Kana sawa zasu ma welcome Wanda zakaga sun baka Naira 10 kar kadamu wanan 10 gwaji ce aka baka.
Bayan kagama wanan daja kasa zakaga gunda aka rubuta Profile sai kaddana In kaddana kaje chan kasa zakaga gunda aka rubuta Get Verified kamar yadda kuke gani a Wannan hoton.
Sai kadanna Kan Get Verified din zasu ce kadauki hoton Id card naka bayan kadauka zasu ce karike I'd card din kayi selfie dashi a hannunka bayan kayi zai tafi automatic kadan Jira mintuna zakaga yatafi.
NOTE: karka dauki hoton I'd card da daddare ko kuma selfie din matukar kasan hoton Bai fita sosai ba.
YADDA ZAKA SAMU KUDI SOSAI
Bayan katura verified da zarar sunyi zasu baka 250 Naira.
Suna baka In kashiga application din gefe da profile zakaga Earn sai kadanna zakaga Share Referral link sai kaddana Zasu ce kayi share a whatsapp ko Facebook
Inkayi share duk Wanda yayi download zasu baka 250 Naira Inka lissafa in mutum 10 Sukai download ta dalilinka 250x10 zai zama kanada 2500 kullum Wanda zaka iya turawa zuwa account naka na bank.
Sannan Bayan ka gayyaci wani yayi download ta dalilinka shima Shima zasu Bashi 250 bayan sun Bashi indai ya Gayyato wani Shima zasu baka 75 Naira kaida kafara gayyatar tasa.
Ga wajen da zakuyi download application din
πππ
https://chipper.cash/invite/PBYWQ
Chipper Cash: Get More Than N10,000 Per Week For Referring Friends βΊ
Referral pays N250 per person you refer while the referred user also gets N250. Itβs a win win. π
Join now via https://chipper.cash/invite/PBYWQ
08/06/2021