Aliyu,maikasuwa

Aliyu,maikasuwa

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Aliyu,maikasuwa, College & University, Abuja.

22/01/2022
19/01/2022
16/01/2022

MAGANIN JIMA'I SAU 3 BA GAJIYA:

SHARE 🔔

Wannan magani Alhamdulillah yana aiki sosai indai akan saurin kawowa ne ko rashin jima'i fiye da sau daya.

Amma sai dai wannan magani idan kana da matsala ta karancin maniyy ko tsinkewar maniyy kar kayi amfani dashi.

Sannan karka sake kayi amfani dadhi ya wuce kwana 3 Amma insha Allah daga ranar daka fara amfani dashi zaka ga sauyi kwarai da gaske.

ABINDA ZAA NEMA.

1. Madara ta Ruwa
2. Garin Kimba(Negro pepper)

YADDA ZA'A HADA:

Da farko zaa samu madara ta ruwa rabin karamin gwangwani zaa zuba a kofi,sannan zaa zuba garin Kimba rabin karamin chokali 🥄zaa juya sosai sannan asha minti 30 kafin a kusanci iyali.

Insha Allah zaai mamaki.

Allah yasa mu dace.

04/01/2022
Want your school to be the top-listed School/college in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Abuja
ALIYU