XOXO jala top stars

XOXO jala top stars

Share

We need a members and we also need partners to do business with you

06/09/2025

Allah Kara wa anabi da raja

27/08/2025

TIRKASHI: A cikin shekara guda anyi garkuwa da mutane fiye da dubu 4,000 a Najeriya, an biya masu garkuwa da mutane kudin fansa kimanin fiye da Naira biliyan 2.5B cikin Naira biliyan 48B da masu garkuwar s**a nema wurin 'yan uwan wa 'yanda aka yi garkuwa da su.

Wannan lissafin fa iya wa 'yanda masu bincike ne s**a iya ganowa. Allah muna rokonka da ka kawo karshen wannan musifan da ta addabi yankinmu na Arewa dama kasar Najeriya baki daya.

27/08/2025

Meyasa Mata suke hakuri da talaucin gidan iyayen su Amma Kuma basa iya hakuri da talaucin gidan miji?

Want your school to be the top-listed School/college in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Abuja