Darul Huda

Darul Huda

Share

Calling our fellow Muslims to the right path of Islam based on Quran and Sunnah

04/03/2025

RAMADAN MUBARAK

Lokaci ai shi ne rayuwa, duk wanda ya tozarta lokacinsa ya tozarta rayuwarsa, duk wanda ya tozarta rayuwarsa kuwa zai yi nadama, ita kuwa ba ta amfanar da mai yinta.
"Bin Baaz"

12/08/2024

Nasiha ga saurayi da ya kai shekaru talatin (30).

1. 'Dan shekara talatin (30) ba yaro ba ne, in kana tsammanin har yanzu kai yaro ne to ka daina, kai saurayi ne da ya gama zangon farko na samartaka; kana mataki na biyu ne yanzu!

2. Ko ka san cewa ka kusa cika shekaru ashirin (20) da balaga? In haka ne, yana nufin kana da lada ko zunubi na kusan shekaru ashirin a rayuwarka.

3. Me ka cim ma a tsawon shekaru ashirin d'in nan! Ko ka san:
a. Ilimi: za ka iya kai wa ko wanne matakin ilimi a wannan shekarun; boko da addini, haddar ilimummuka da fahimtarsu, 'kwarewa a fannin da kake so!

b. Sana'a, za ka iya 'kwarewa a duk sana'ar da ka sa a gaba, kuma ka haifar da canji mai yawa ta hanyar 'kir'kira da amfanar da wasu cikin al'umma.

c. Manufa: a shekarun nan duk manufar da ka sa a gaba za ka iya cim mata, kuma ka yi fice cikinta tare da gogewa.

4.Ko ka san za ka iya zama uba ko kaka a wannan lokacin! , in ka yi aure kana da shekara sha hud'u, ka haihu kana sha biyar, zuwa yanzu 'yarka za ta iya kai wa sha biyar, kuma ta yi aure tana sha hud'u har ta haifa maka jika?

5. A shekarun nan za ka iya gina al'ummarka da abun da Allah ya ba ka na kowacce 'kwarewa da kake da ita, kuma ka kawo canji a kanka da al'ummarka.

6. To ka yi latti, kuma ba ka yi latti ba; ka yi latti in ba ka ribaci lokacinka ba, ba ka yi latti ba in ka duba kana da sauran jini a jika.

7. Ko ka san yanzu ne kake cikin ganiyar 'karfinka da 'kwarjininka? In haka ne, me ka shiryawa rayuwa mai zuwa? Mai kake tunani na jiya da yau da gobe?

8. Ko ka san a yanzu ya kamata ka yi nadamar abun da ya wuce, kuma ka yi tunanin gaba, sannan yanzu da kake karatun nan ya Kamata tunaninka ya canza?

9. Ko ka san irinku al'umma take nufi da samari su ne 'kashin bayan al'umma? To shin kai 'kashin ginawa ne ko rushewa?

10. To ka yi wa kanka karatun ta natsu, ka gyara, ka fuskanta, ka yi nadama, ka zauna da na gaba don kada ka fad'a kuskurensu, ka duba na baya don kada ka maimaita me ka aiwatar a lokacin da kake kamarsu!

Allah ya sa mu dace.

04/08/2024

In Islam, progress means:
- Remembering Allah more often
- Wanting to do good deeds
- Being humble and thankful
- Becoming a better version of ourselves, every day.

May Allah guide us on this journey of growth and self-improvement.

📚 Every deed of the son of Adam will be multiplied for him, between ten and seven hundred times for each merit. Allah said: 'Except for fasting, for it is for Me and I shall reward for it.'
[Sunan Ibn Majah]

❝Indeed, Allāh will not change the condition of a people until they change what is in themselves. And when Allāh intends for a people ill, there is no repelling it.❞
{Surah Ar-Rad 13: Verse 11}

đŸ€ČđŸ» Ya Allah increase our good deeds and guide us on the right path. Ameen!

02/12/2023

The greatest thing that a friend can do for you is to bring you closer to Allah.

16/08/2023

HIJAB

For Muslim women, the hijab serves as an identity that reflects their modesty and strong beliefs or what is called the ‘Imaan’.

Hijab or a veil or headscarf is a piece of clothing worn by Muslim women to cover themselves from head to feet. It also serves as protection for women from the male gaze, especially from those unrelated men.

In many countries, Muslim women are being recognized for their unique attire like wearing a black Abaya (loose-fitting full-length robe) and a loose Hijab.

The primary intention of the Hijab is to protect women from evil eyes. And referring to this, Allah says: “O Prophet, tell your wives and your daughters and the women of the believers to bring down over themselves of their outer garments. That is more suitable that they will be known and not be abused. And ever is Allah Forgiving and Merciful.” (Qur’an, Surah Al-Ahzab verse: 59).

All in all, the Hijab is a religious obligation that a Muslim woman has to observe. It is understandable from the Qur’an, the words of Almighty Allah, and the Hadiths of Prophet Mohammad (peace be upon him).

23/03/2023

MENSTRUATION IN THE DAYS OF

A woman who is menstruating may do all acts of worship apart from praying, fasting, circumnavigating the Ka’bah and doing i’tikaf in the mosque.

Since the woman who is menstruating is not allowed to pray, she can spend the day & night in doing other acts of worship apart from prayer, such as:

1- Reading or reciting . (from memory without touching Qur'an)

2- – such as saying Subhan-Allah, La ilaaha illa-Allah, al-Hamdu Lillaah, etc. She can repeat the words “Subhan-Allah wa’l-hamdu Lillaah, wa laa ilaaha ill-Allah, wa Allahu akbar
(Glory be to Allah, praise be to Allah, there is no god but Allah and Allah is Most Great)” and “SubhanAllah wa bi hamdihi, subhanAllah il-‘Adheem (Glory and praise be to Allah, glory be to Allah the Almighty)” etc.

3- (praying for forgiveness), by repeating the phrase “Astaghfir-Allah (I ask Allah for ).”

4- ( ) – she can pray to Allah and ask Him for what is good in this world and in the Hereafter, for du’aa’ is one of the best acts of worship. The Prophet (peace and blessings of
Allaah be upon him) said, “Du’aa’ is ‘ibaadah (worship).” (Narrated by al-Tirmidhi, 2895; classed as saheeh by al-Albaani in Saheeh al-Tirmidhi, 2370).

5.

6. (Sadaqah)

7. Gaining Islamic Knowledge.

The woman who is menstruating can do these acts of worship in Ramadan.

06/09/2022
07/07/2021

Mu`adh bin Jabal (May Allah be pleased with him) reported: The Messenger of Allah (ï·ș) said, "He whose last words are: `La ilaha illallah' (There is no true god except Allah) will enter Jannah.'' [Abu Dawud].

03/03/2021

Abu Hurairah (Allah Ya yarda da shi) ya ce: Manzon Allah (ï·ș) ya ce, "Idan zaku sanya tufafinku ko zaku yi Alwala, to ku fara da bangaren damarku." [Abu Dawud da At- Tirmidhi].

25/02/2021

Abu Hurairah (Allah Ya yarda da shi) ya ruwaito cewa: Annabi (ï·ș) ya ce, "Duk Wanda ya yi imani da Allah da Ranar Lahira, to ya girmama baqonsa, kuma duk wanda ya yi imani da Allah da Ranar Lahira, to ya kula da kyakkyawar dangantaka da dangi; kuma duk wanda ya yi imani da Allah da Ranar Lahira, to ya faɗi alheri ko ya yi shiru. "
[Bukhari da Muslim].

19/01/2021

He who built a Masjid for Allah, Allah would build a house for him like it in Paradise.

[Sahih Muslim]

Want your school to be the top-listed School/college in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


Abuja