01/01/2025
El Hussein k Ruwa Kano
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from El Hussein k Ruwa Kano, College & University, Abuja.
01/01/2025
11/10/2024
Allahumma Sali Ala Sayyidina Muhammadu Kulluma Zakarahuh Zakiruna
BARKA DA JUMA'A ππ
07/11/2023
Afagen gwagwar maya kenan a 2019 Muna godiya ga Allah
Allah mungode Maka daka nunamana wannan lokaci da Alh Abba Kabir yusuf da Comr Aminu Abdussalam suke saita Kano Akan kyakyawar makoma
07/11/2023
Alhamdulillah Muna godiya ga Allah Tsira da Aminci sukara tabbata ga Manzan Tsira Annabi Muhammadu (S A W)Allah kabawa Eng Alh Abba Kabir yusuf Nasara kamar yanda kabamu nasara a dukkan kujerunmu Allah mungode Allah Ka karamana Sabida isar maaiki S A W
22/09/2023
Allah kayimana Afuwa da Rahama kakara Rufamana Asiri Dan Albarkar shugaba Annabi Muhammadu (S A W)
BARKA DA JUMAA ππ
07/08/2023
07/08/2023
Dattijon arziki baba Mai fada da cikawa sent Rufa'i Sani Hanga kamar yanda yayi alkawari biyawa daliban B.U.K mutun 200 kudin makaranta cikin iKon Allah megirma sanatan Kano ta tsakiya yacika wannan alkawari Muna rokon Allah yakara shiga lamarinsa Amin
Kano ta tsakiya Muna cikin alkairi munzabi Wanda dattijon arziki
14/07/2023
joined Senate President Akpabio to the funeral service of Late Deaconese Aniema Etiebet, daughter to former Governor of old Cross Rivers State, Sen Donald D**e Etiebet. Her unwavering support & visionary mindset made a lasting impact. She's an inspiration for women in politics.
07/07/2023
Assalamu Alaikum
Ya Mujeeb!
Kasanya Mu Cikin Bayinka Masu Dace a ko wacce saβa, Ka karbi Tubanmu,Ibadunmu, Ayyukanmu, Ka Gafarta wa Magabatanmu. Alfarmar Annabin Rahma. (S.A.W). Amin
Jumaβat Mabrouq π€²
04/07/2023
Congratulations Deputy Minority Whip Rufai Hanga
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Abuja