Classic TV

Classic TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Classic TV, Abuja.

kuci gaba da Bibiyar Classic Tv Domin samun ingantattaun Labaru

Domin Tallata Hajarku Kasuwanci, Siyasa, Harkokin Yauda Kullum
Tuntibemu ta wannann Layuka

08066678656
08022975656

22/08/2026

🎬 DAGA T**I — SABON SHIRI A CLASSIC TV

Jama’a, barkanmu da wannan lokaci!

Sunana *Maryam Hassan Usman*, kuma a wannan karon na zo muku da sabon shiri mai suna “DAGA T**I”.

Shiri ne da zai kawo muku tambayoyi da amsoshinsu kai tsaye daga cikin jama’a, inda za mu dinga gwada ilimi da sanin makamar mutane kan batutuwa daban-daban.

Za mu dinga kawo muku tambayoyi kan masarauta, al’adu, tarihi, nishaɗi da sauran abubuwan da s**a shafi rayuwarmu.

Shin kana ganin kana da amsar kowace tambaya? 😄
To, DAGA T**I ne Shirin sauraron ka!

Ku kasance tare da ni domin shiga cikin wannan shiri,

📺 Ku kasance tare da Classic TV.

Na gode!

In sha Allah 🙏
22/08/2026

In sha Allah 🙏

Innalillahi wa inna ilaihiraji un😭😭😭YUNZUN YUNZUN:Muke Samun Labarin Rasuwan Jarimin Kannywood. Tanimu Akahu 😭 Ubbangaji...
21/08/2026

Innalillahi wa inna ilaihiraji un
😭😭😭
YUNZUN YUNZUN:Muke Samun Labarin Rasuwan Jarimin Kannywood. Tanimu Akahu 😭 Ubbangaji Sarki Allah Yajikanshi da Rahama 😭😭😭 TopFans

DAWASU AYYUKAN CIGABA: ZA KU IYA TUNA WA’ADIN MULKIN HON. MUBARAK HARUNA MAIRAKUMI NA FARKO?Yayin da ake ci gaba da naza...
21/08/2026

DAWASU AYYUKAN CIGABA: ZA KU IYA TUNA WA’ADIN MULKIN HON. MUBARAK HARUNA MAIRAKUMI NA FARKO?

Yayin da ake ci gaba da nazari kan irin ayyukan raya ƙasa da ci gaban da aka samu a lokacin wa’adin mulkin farko na Hon. Mubarak Haruna Mairakumi, tambaya ta taso tsakanin al’umma:

👉 Shin bisa la’akari da ayyukan da aka gudanar, ya cancanci a sake ba shi wa’adi na biyu?

💬 Me kuke tunani? Ku bayyana ra’ayinku a comments.

📺 CLASSIC TV — Muryar Jama’a, Madubin Al’umma.

Me zakuce dan gane da furucin Dan takarar Shugaban kasa Alh Atiku Abubakar???????
20/08/2026

Me zakuce dan gane da furucin Dan takarar Shugaban kasa Alh Atiku Abubakar???????

19/08/2026

Wasu shawarwari daga bakin Musa Sese ga shugaban kasa, gomna da kuma shugaban karamar hukumar Jama’are Hon Inuwa Moisha

Shugabar Hukumar Zaɓe mai zaman kanta ta Jihar Bauchi, Hajiya Jummai S Abubakar Ta gabatar da sakamakon zaɓen Ƙananan hu...
18/08/2026

Shugabar Hukumar Zaɓe mai zaman kanta ta Jihar Bauchi, Hajiya Jummai S Abubakar Ta gabatar da sakamakon zaɓen Ƙananan hukumomi na Jihar Bauchi wanda ya gudana a yau a fadin Jihar.

Ku duba sunan Shugaban Karamar hukumar ku da Kansilan Yankin ku.

Wane fata zaku yima malam????
17/08/2026

Wane fata zaku yima malam????

ZAƁEN KARAMAR HUKUMA: APM TA TAFI DA MANYAN KUJERU A BAUCHIJam’iyyar APM mai mulki a jihar Bauchi ta yi gagarumar nasara...
17/08/2026

ZAƁEN KARAMAR HUKUMA: APM TA TAFI DA MANYAN KUJERU A BAUCHI

Jam’iyyar APM mai mulki a jihar Bauchi ta yi gagarumar nasara a zaɓen ƙananan hukumomin da aka gudanar a yau.

Rahotanni sun nuna cewa jam’iyyar ta lashe kujerun Shugabannin Ƙananan Hukumomi 20, tare da samun Kansiloli 319 daga cikin 323.

Wannan nasara ta ƙara tabbatar da ƙarfin APM a fagen siyasar jihar Bauchi.

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Classic TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Classic TV:

Shortcuts

Share