How to solving our society problem

How to solving our society problem

Share

Support Nigeria is our father father lanf

Profile pictures 30/01/2022

O' my Lord, It's only befitting that Your Throne is over the water!! 💖
Maryam Masud: Lake Lungern, Switzerland.

27/12/2021

Shugaban kasar Russia Vladimir Putin, ya ce, zagin Annabi Muhammadu SAW, laifi ne kuma kidahumanci ne mutum ya bayyana shi a matsayin 'yancin fadin albarkacin baki.

Mista Putin ya bayyana hakan ne lokacin da yakewa al'ummar kasar jawabi a yau juma'a.

" Za kaji wasu mutane suna cewa ba laifi bane mutum ya zagi annabi Muhammadu saboda yana da yancin fadin abin da yaga dama, ni a ganina wannan rashin hankali ne kuma takalar fadane kuma danne yancin mabiya addinin musulunci, mu a Russia ba zamu lamunci hakan ba" a cewar shugaba Putin.

Kamar yadda kafafen yada labaran kasar Russia s**a ruwaito sunce shugaba Putin ya kuma caccaki jaridar kasar Faransar nan da tayi kaurin suna wajen yin zanen bsrkwanci Kan manzon Allah wato Charlie Hebdo wanda ya bayyana su a matsayin masu neman tada zaune tsaye.

Photos from Hon. Iduma Igariwey Enwo's post 03/12/2021
09/03/2021

NO HERRY IN LIFE

Want your school to be the top-listed School/college in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Address


Abuja