Sheikh Musa Abun Najeeb Media Team

Sheikh Musa Abun Najeeb Media Team

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sheikh Musa Abun Najeeb Media Team, College & University, Modibbo sambo street wuro yanka ngurore, Abuja.

12/12/2025
27/11/2025

Innalillahi wa Inna Ilaihi Raji'un.๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ

Allah Ya yi wa Shehu Dahiru Usman Bauchi Rasuwa. Muna roฦ™on Allah Madaukakin Sarki Ya jikansa da rahama, Ya gafarta masa. yakyauta namu zuwan Ameen

Photos from Sheikh Musa Abun Najeeb Media Team's post 16/10/2025

MAULIDI!!! MAULIDI!! MAULIDI!!!

MUNA GAYYATAN YAN UWA MASOYA MALAMAI ZAKIRAI MUHSINAI ZUWA WURIN MAULIDIN ANNABI S A W DA SOMA GININ MASALLACIN JUMA,A๐Ÿ•Œ

ZAWIYYAR SHEIKH MUSA MODIBBO SAMBO NGURORE HAFIZAHULLAH

WANDA ZA'A GABATAR KAMAR HAKAโœ…

DAREN ASABAR WAYEWANGARI LAHADI๐Ÿ—“๏ธ15/11/2025
24/5/1447

WURIN TARO MADINATUL KHAIRI WURO YANKA BIE PASS

ALLAH YA BADA IKON HALARTA

๐Ÿ“ข M-Sufie Kafi Walie

10/08/2025

Allah ya tsarkake zuciyarmu komai zakayi kadubi Allah kawai kayi karkaji tsoron ko naiman taimakon wani akan abunda zakayi da kanka

04/08/2025

ALLAH BADA IKON HALARTA DA SAURARO

29/07/2025

TARIHIN SHEHU AHMADU TIJJANI R T A

TARE DA SHEIKH MUSA MODIBBO SAMBO NGURORE

29/07/2025

KU TAREMU DA MISALIN 8:15pm

27/07/2025

WAFATIN SHEHU IBRAHIM RTA 26th July, 1975
(PART 1)

ุญูŽูŠูŽุงุชููŠูŽ ุชูŽุญู’ู„ูู€ู€ู€ู€ูˆ ุจูุงู„ู’ู…ูŽุญูŽุจู‘ูŽู€ู€ู€ุฉู ูˆูŽุงู„ุชู‘ูู‚ูŽู€ู€ู‰
ูˆูŽู…ูŽูˆู’ุชููŠูŽ ูŠูŽุญู’ู„ููˆ ุจูุงู„ุดู‘ูู‡ูู€ู€ู€ูˆุฏู ูƒูŽุฐูŽู„ูู€ู€ู€ู€ู€ูƒู

Shehu RTA yace: zan rayu kamar shekarun mahaifina Alhaji Abdullahi RTA, Mahaifin Shehu RTA yayi wafati a shekara 76. Lokacin da Shehu RTA rayuwarsa takai shekaru 75, mutane Ma'abota hankali sunfara hankalta cewa lokaci ya kusa.

A watan Ramadan daren 27 a 1975, Shehu RTA yayi wata Khudba yace: "Yau daren Lailatul Qadri, amma shine na ฦ™arshe ga wasun mu, muna roฦ™on Allah ya ฦ™arษ“e su"

A wannan lokacin (1975) a Madina Baye, Shehu yafara haramar shirin tafiya daa kuma yin sallama da dukkan iyalai. A cikin shirin tafiyar ne Shehu RTA ya ziyarci Raudar Mahaifinsa Alhaji Abdullahi wacce take a Leona Niassene.

Bayan ziyara, Shehu RTA yayi haramar tafiya Dakar, daga Dakar zuwa London. Shehu ya sauka a Heathrow Airport, Terminal 1 a London. Daga Airport a wuce kai tsaye zuwa Asibitin St. Thomas bayan an kammala dukkan shirye shiryen kwantar da Shehu RTA tun daga Gida. Lokacin da Shugaban ฦ™asar Ghana na wannan lokacin, Dr. Kwame Nkrumah yasamu labarin jikin Shehu RTA, take ya tura likitansa Dr. Maltin domin duba jikin Shehu RTA, bayan da likitan yayi dube dubensa, shine yayi "recommending" wani ฦ™wararren likita a London wanda ya yarda dashi, shine dalilin dayasa ana sauka London aka wuce Asibiti kai tsaye.

Kwana biyu kafin wafatin Shehu RTA, an shirya "Minor Surgery" ga Shehu RTA, a lokacin Kabir Faye shine yake tareda shi, sai Shehu RTA yace yahada shi da wani Almajirinsa dake Tunisia mai suna Khattab Sokhna inda yaji sun tattauna akan wata tambaya da Khattab Sokhna yataaba yima Shehu RTA tun Yanada ฦ™uruciya. Yataษ“a tambayar Shehu RTA cewa "Kaima zakayi wafati ? Sai shehu RTA yacemasa Eh! Amma ba yanzu ba. Shine shehu RTA ya tuna masaa wannan tambayar kuma yace masa yanzu lokacin yayi idan kana da hali kazo ka ziyarceni.

A wannan Lokacin, Imam Hassan Cisse RA yana karatu a London, yana samun lokutan da yake zuwa domin

Photos from Sheikh Musa Abun Najeeb Media Team's post 27/07/2025

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!

MUNA GAYYATAN DUKKAN YAN UWA MUSULMI ZUWA GAGARUMAR MUHADARA MAI TAKEN TARIHIN SHEHU AHMADU TIJJANI R T A

WANDA AKE GABATARWA RANAN TALATA

MASALLACIN ALH MU AZU BAKIN KASUWA NGURORE

KARFE TAKWAS ZUWA TARA NA DARE

29/07/2025

MALAMI MAI GABATARWA.
SHEIKH MUSA MODIBBO SAMBO NGURORE
(HAFIZAHULLAH)

ALLAH YABAMU IKON HALARTA
AMIN YA HAIYU YA KAYYUM ๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™

M-Sufie Kafi Walie
Sheikh Musa Sambo Ngurore
Yusuf M. Buba

Want your school to be the top-listed School/college in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Culinary Team

Attire

Telephone

Website

Address


Modibbo Sambo Street Wuro Yanka Ngurore
Abuja