Zaza of Abuja

Zaza of Abuja

Share

Talking facts /content creator/
Special adviser ❤️

16/12/2023
04/04/2023

INASHA ALLAH YAU ZAMU KAWOMAKU YADDA ZAKUYI DOWNLOAD ƊIN WA'AZI VIDEO DAGA FACEBOOK DAN ALLAH KUYI ALƘWARIN YAƊASHI IDAN KUN GANI

03/04/2023

ADUNIYA AKE GYARAN HALI WALLAHI

03/04/2023

𝔸𝕔𝕚𝕜𝕚𝕟 𝕊𝕦𝕟𝕒𝕪𝕖𝕟 𝔸𝕝𝕝𝕒𝕙 𝔾𝕦𝕕𝕒(99) ℝ𝕦𝕓𝕦𝕥𝕒 𝔻𝕒𝕪𝕒(1)
𝔻𝕠𝕞𝕚𝕟 𝔾𝕚𝕣𝕞𝕒𝕟 𝕊𝕒

03/04/2023

Shi aure yana son nutsuwa sosai, ka zaɓi wacce tayi maka a siffa ta jiki da fata da fuska, amma ta zamo mai tarbiyya da kaunarka

03/04/2023

Duk wanda yake neman dacewa duniya da lahira, yabi ALLAH yabi Manzo SAW yabi iyaye ya zamo mai sana'a da mutunta mutane

03/04/2023

Daga ibn Abbas {RA} Yace: Manzon Allah {SAW} Ya kasance yafi kowa kyauta, kuma kyautarsa ta fi yawaita a watan ramadhan"
~Muslim.

03/04/2023

Yaa Allah Ka Sanya Wadata A Zuciyar Mu da Hannun Mu.

Want your school to be the top-listed School/college in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Abuja
KAGINI