Sheikh Imam Sagir Sadis Dikke

Sheikh Imam Sagir Sadis Dikke

Share

Domin yada karatukan zawiyya

11/06/2026
23/04/2026

fito da kina da girman annabi muhammadu s.a.w.w cikin tafiyar israi da mi'iraji 🌹

17/03/2026

Tafsirin Ayar Ala inna auliya'allahi la kaufun alaihim Wala hum yahzanun daga maulana Sheikh Aminu Sadis Dukke.

saurara kaji ainihin waliyyan Allah na gaskiya. 🌹🌹🌹

14/03/2026

jawabin malm Aminu Sadis Dukke kenan Yayin gudanar da rufe tafsir Wanda malm Lawal Abubakar mande ke gabatar wa a garin dakamawa ❤️🌹🌹 an rufe tafsir din a yau 25/9/1447 dai-dai da 14,3,2026

Allah ya maimaita mana

13/03/2026

Yau in Sha Allah zamu rufe karatun tafsirin na Alqur'ani Mai girma sai Kuma Allah ya kaimu shekara Mai zuwa , Allah ya amsa mana kyawanan ayyukan da muka gabatar a wannan wata ya gafarta mana laifukan mu Alfarmar sayyidina Rasulullahi ❤️🌹🌹🌹

Want your school to be the top-listed School/college in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address


Dikke
Abuja
ALHMDLH