09/02/2024
Aluta βAluta π guru
Bauchi, kangere
09/02/2024
Aluta βAluta π guru
04/08/2022
09/06/2022
22/12/2021
WANNAN LABARINE YA YAFARU DA GASKE NE
Wata amarya ce ana cikin hidimar
bikinta'kawayenta suntaru domin tafiya
wajen
FATI' ango yazo da abokanansa domin
daukar
amarya zuwa wajen FATI' ashe ba'a
gamawa
amarya kwalliya ba gashikuma lokaci yakure
har magriba tayi can wasu yan mintina
saiga amarya
tafito angama mata kwalliya' saita bude
kofar
mota zata shiga' kawai sai taji anyi kiran
sallah
saita fasa shiga sai angon yace amarya ina
zuwa
kuma? Sai amarya tace zanje nayi sallah ne
sbd
magriba tayi kuma idan muka tafi bamusan
lokacin dawowarmu ba sai yace mata haba
amarya kinsanfa idan zakiyi alwala saikin
wanke
wannan kwalliyar da kikayi kuma zamu kara
bata
wani lokacin' amarya tace ita wallahi saitayi
sallah' akayi akayi akayi amarya tashiga
mota a
tafi amma taki yarda can saiga wata
tsohuwa
tazo
tace wai meyake faruwane? Sai aka gaya
mata
saitace to abarta tayi sallah kawai sbd idan
aka
tsaya jayayya za'a kara bata wani lokacin'
amarya
taje tayi alwala ta tayar da sallah tana cikin
yin
sallah tayi sujjada kenan Allah yayi mata
rasuwa'
mutane sukaga ta dade bata d**o ba
anazuwa
aka dan tabata kawai sata fadi. Ashe ta
mutu
Allahu Akbar......
ββββββββ pls Type Amin and Share it
!
Ba'a tilastama akan kayi share ba Amma
Allah SWT yace
Kayi tunatarwa, don mai tunatarwa yana amfanarda muminai
Idan kayi share dinshi, ka yad'a ga mutane, kanada lada
Allah yajikan wannan baiwayar Allah. yayi
mata
rahama. mai kaunar annabi yace Ameen.