18/04/2023
Alhamdullahi
My name is sheikh Idris Tauhid Kantigi am from Kantigi under Edati local government Niger state in Nigeria
18/04/2023
Alhamdullahi
08/04/2023
Masha Allah day 17
24/03/2023
Ramadan kareem
Maulana sheikh idris Tauhid R T A
16/03/2023
Allah ya jadada Rahama shehi na
Abun Alfa'arina madogarana
El_sheikh Ahmad Tijjani khalifa zaria R T A
Insha Allahu bazamu wulakantaba
Duniya da lahira
22/12/2022
Alhamdulilla Alakuli hali
Muna yata musulmai
Murnan Zagayowan
Watan haifuwan fiyayen halita
Saw
07/07/2022
Takai tacen Tarihin sheikh Ahmad Tijjani bini sheikh Abdulkadir zaria
Allah yayima shehi Falalan da ba kowani Malami Allah kebamawaba
1 baban shi shehin malamine Wanda duniya ke Alfa hari dashi
2 Allah ya Azurtashi da Yaya 35 maza da mata dukan su malamaine
3 Shehi bardene wajen wa, azi inyina wa, azi kaman kayayi shiru sbd bakowani malami ya iya wa, aziba
4 shehi jarimine wajan walafa litafi yarubuta batsadi danawake sbd bakowani malami ya iya rbt litafiba
5 shehi masanin nahahune sosai dasauran fannonin ilimi
ama shehi takora sunfi dubu biyar
shehi ko inayaje zakaga kuwa nasonshi
Ya iya ma amala dakuwa
6 shehi ya qore wajen koyarwa sbd bakowani malami ya iya qoyarwaba
Yayi Almajerai da dama sbd duk fadin Jahar neja duk makamin dake nunfashin ilimi Almajerinsane
Kadan daga cikin manya Almajaransa da da sukagajeshi
Cikin kan ninsa
Sheikh Yusuf sheikh Abdulkadir zaria
Sheikh Ibrahim sheikh Abdulkadir zaria
Cikin yayansa
Khalifa sheikh murtala khalifa
Sheikh Abubakar musanna khalifa
Sheikh Abdul Baki khalifa
Sheikh su aibu khalifa
Sheikh Abdulkadir khalifa
Cikin Almajaransa
Sheikh Abbas muh, d khalifa
Sheikh Abdullahi Maigari khalifa
Khalifa S Abdullahi S idris fogun bida
Sheikh idris Tauhid kantigi
Sheikh barhama usman kakakin khalifa
Kutayani sawanda namanta Afuwa gazawanayi ban Isa nalisafasuba
Kuma wajen mahaifinshi yayi karatu beyi karatu gabankuwaba
Allah yajadada Rahama agareshi
Daga Ahmed T Sheikh Idris
Alhamdulillah Always