Zuntu hausa tv

Zuntu hausa tv

Share

Aslm bayan gai. Suwa gami dafatan alheri Ina mesanar daku cewa Wannan page mun bude shine dan fina.finai masamman na barkwanchi ..

18/03/2025

An kai mana Paws kotun ƙoli, Ubangiji Allah ya amsa mana addu'o'i yasa ya zamo best airdrop da za'ayi mana a wannan shekarar.

Muhd King Cash ❤️

19/01/2024

Mata kun iske lokachi...

14/01/2024

Nayi mafarkin aminu saira yachemin

Zai Dawo Da Nafisa Abdullahi A Cikin Shirin Labarina Siason (7) Episode (1) Masoya Menene Ra’ayinku Akan Wannan Batu… 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

17/08/2023

Alhamdulillahi

23/07/2023

BBC
Tun kafin asan England shugaban mu Annabi Muhammad (s a w) ya tabbatar mana da tsaka tana da dafi kuma ya umurce mu idan mun ganta a gidajen mu,mu kashe ta da bismillah

Daga cikin sharrin tsaka lokacin da taron kafirai mashurukai masu bautan gumaka s**a jefa Annabi Ibrahim A.S cikin wuta ita tasamu gaushin wuta a kunne ta hura da bakinta tana iya haddasa gobara

Kuma tana dauke da dalasimai na Aljanu da shaidanu akanta shiyasa akeso idan atashi kasheta anaso mutum yayi Bismillah sabida Allah ya tsareka daga sharrin Aljanun dake tare da Ita

Tabbas mun gasgata maganar babban likitan likitoci na duniya Wanda tunkafin asan kimiyya yazo mana da kimiyya a shekara 1445 (S A W)

Photos from Zuntu hausa tv's post 09/07/2023

RA'AYI KO JARABA
____________________
ANKAWO LEFE NEWS SERIES

yana da mata uku duk a gidan haya suke, mutum ne Wanda bayajin shawara.daga cikin abokansa akwai masu rufin asiri , s**a ga yanayin wahalar da yake sha Na ciyarwa kudin makarantar yara cefane ga tsadar rayuwa.

Abokin nasa s**a shawarce shi da ya kawo wani abu a hada a soya masa fili Rabin filoti ayi masa yar buga-buga ya mayar da koda mata biyu ne haka kuwa s**ayi,, Yau sati takwas da saya masa filin jiya labari ya riskeni mutumin ya zagaya ya sayar da wajen gobe juma'a za' sake daura masa aure na hudu

Photos from Zuntu hausa tv's post 13/06/2023

Salamu alaikum Muna muku tallan sabon fim dinmu mai suna--------

ANKAWO LEFE
________________

ZAmu rinka Saki muku wannan fim din

YouTube
--amana TV247..

Photos from Zuntu hausa tv's post 13/06/2023

Ka haifi ‘ya daga tsatson ka, Allah ya ce ka kula da ita, ka bata tarbiya har ka aurar da ita ga miji na gari.

Amma sai dai Kash! Sai gashi kaine kayi sanadiyar lalacewar ta da kan ka. Ka mai da ita abar biyan bukatan ka.

Wannan masiface da ta addabi Al’uma. Uba Ya sadu da ‘Yar sa ta cikin sa!

Duk acikin cigaban shirin Manyan Mata Season 2

Shiryawar Abdul Amart (Maikwashewa)

Photos from Zuntu hausa tv's post 29/04/2023

Sakon. ta-aziyar Mu zuwaga

hon bashir sulaiman zuntu
Na rashin mahaifiyar sa

Allah yajikanki mama
Allah yakarbi shahadarki mama
Allah yasa aljanna_che makoma
Agareki mama
Amen.👏

Want your school to be the top-listed School/college in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Zuntu
Abuja
ZUNTU