21/12/2025
رَحِمَ الإِلَهُ رَئِيسَنَا المَفْقُودَا
وَجَزَاهُ جَنَّاتِ النَّعِيمِ خُلُودَا
قَدْ كَانَ مِنْ خَيْرِ الْعِبَادِ رِيَاسَةً
يَمْتَازُ عَنْهُمْ هَيْبَةً وَصُمُودَا
وَيَدُورُ فِي فَلَكِ الإِدَارَةِ مُلْهمًا
حُسْنَ الْقِيَادَةِ غَيْبَةً وَشُهُودَا
أَحْبَبْتُهُ حُبًّا وَكَانَ يُحِبُّنِي
بَيْنَ الأَحِبَّةِ هَلْ رَأَيْتَ حُدُودَا
الْمَرْكَزُ الْمَيْمُونُ هَزَّ بِفَقْدِهِ
بَلْ شَقَّ فِيهِ جُيُوبَهُ وَخُدُودَا
وَتَمَايَلَتْ أَرْكَانُهُ بِرَحِيلِهِ
قَدْ كَانَ تُرْسَانًا لَهُ وَعَمُودَا
يَا رَبِّ أَحْسِنْ فِي الْكَبِيرِ عَزَاءنَا
وَاجْعَلْ مَكَانَ فرَاغهِ مَسْدُودَا
10/09/2025
Registration is ongoing...
Early bird discount is offered...
23/07/2025
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Amina Mustapha, Idris Kolo, Nurudeen Yakubu
26/04/2024
IN AN BI TA BARAWO...
Zaka ji mutane da yawa na cewa mace bata barin dangin miji su sakata su wala a gidan dan'uwansu, amma in nata dangin ne sai suyi duk abinda suke so a gidan, kuma su aka fi kula da su.
Ni kuma nace: Akwai haka din wani lokaci. Amma mutane suna mantawa da wani abu daya. Yaya dangin miji suke mu'amala da ita matar gidan? Da yawa cikinsu sai suzo su zazzare ido, su nuna ai gidan dan'uwansu ne, ita kuma matar bare ce, daga wani gida tazo, don haka su zasuyi duk abinda suke so, bata isa ta hana su ba. Ita kuma tana ganin nan fa gidanta ne, kuma mai gidan mijinta ne.
Amma su dangin mace dama wukar su cikin kube take, ba su jayayya, sun san mai gidan ba dan'uwansu ba ne, zakayi mamakin irin ladabi da biyayyar da zasu rika yi masa, su yi lamo suyi ta kwasar arziki.
Sai a wayi gari da zarar kanenka ko kanwarka sunzo gidan to sai ka raba fada, har wata rana ranka ya baci ka fatattake shi, amma in nata ne s**a zo mostly ba ma zaka san suna gidan ba.
Sai kaji ana cewa ta mallake shi, yan uwanshi ba su da sakat a gidan, sai yanuwanta.
Ko baku lura ba...
Da dangin da surukan dai duka ba na jefarwa. Allah ya bamu ikon taimaka masu